A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
A Cikin Watanni 3 Tattalin Arzikin Najeriya ya Karu da 5.01%
Labari mai dadi dake bayyana shine na habakar tattalin arzikin Najeriya da kashi 5.01 a cikin watanni uku.
Kamar yadda rahoton NBS ya nuna, an samu wannan nasarar ne bayan...
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun ‘Yan Bindiga
Tegina: Shugaban Makarantar ya Bayyana Halin da Daliban ke Ciki a Hannun 'Yan Bindiga
Biyar daga cikin yaran makarantar Islamiyya ta Tegina da ke hannun ‘yan bindiga na cikin mawuyacin hali.
Shugaban makarantar, Abubakar Alhassan, ne ya bayyana cewa yan bindigan...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kaduna ta Kwashe Dalibanta Daga Jos
Duba da yadda rikici a Jos yake kara ta'azzara, gwamnatin jahar Kaduna ta kwashe dalibai 'yan asalin jahar Kaduna a Filato.
Wannan na zuwa ne bayan barkewar rikici a 'yan...
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya Sunyi Artabu da Mayakan Boko Haram a Yobe
Sojojin Najeriya sun fafata da wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne a Babbangida dake jahar Yobe.
Mazauna garin Babbangida, Hedkwatar karamar hukumar Tarmuwa, sun tsorata da harin, inda suka...
Adadin Gidajen da ‘Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA
Adadin Gidajen da 'Yan Bindiga Suka Shiga a Harin NDA
‘Yan bindigan da suka shiga barikin Afaka da ke NDA a jahar Kaduna ranar Talata sun afka gidaje 5 wadanda suke kusa da juna ne.
Kamar yadda jami’an binciken sirri suka...
Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha
Sojojin Najeriya Sun Hada Kai da Kasar Rasha ta Fannin Sojoji da Fasaha
Gwamnatin Najeriya ta sake rattaba hannu da kasar Rasha ta fannin sojoji da fasaha.
Wannan na zuwa ne bayan karewar wa'adin yarjejeniyar ta shekaru da suka gabata.
Legit ta...
Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau
Sabon Hari: An Kama Mutane 10 da Ake Zargi a Jahar Plateau
An kama mutane 10 da ake zargin suna da hannu a sabon harin da aka kai kauyen Yelwa Zangam da ke Jos ta arewa, jahar Filato.
Gwamnan jahar, Simon...
Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe
Sojoji Sun Kama Wanda Yake Samarwa da Boko Haram Takin Zamani a Yobe
Rundunar sojojin kasa na shashi na biyu na JTF na arewa maso yamma sun damki wani Yusuf Saleh.
Ana zarginsa da kai wa ‘yan Boko Haram takin Urea...
Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram
Mika Wuya: Mutane 27 Sun Mutu Sakamakon Musayar Wuta Tsakanin ISWAP da Boko Haram
Rikici ya barke tsakanin yan Boko Haram da ISWAP yayinda wasu ke kokarin mika wuya.
An kashe akalla mutum 27 a musayar wuta da suka tsakaninsu.
Yan Boko...
Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku – EFFC ga...
Ya Kamata ku Dinga Bincikar Hanyoyin Samun Kudaden Abokan Harkokin ku - EFFC ga Bankuna
EFCC ta umarci bankuna a kan su dinga bincika hanyoyin samun kudaden abokan harkokinsu.
Abdulrasheed Bawa, shugaban EFCC ya yi wannan furucin a ranar Talata bayan...













