Sabuwar Hanyar da Za’a Kawo Karshen Rashin Tsaro a Zamfara – IGP Usman Baba
Sabuwar Hanyar da Za'a Kawo Karshen Rashin Tsaro a Zamfara - IGP Usman Baba
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, ya kawo sabuwar hanyar kawo karshen rashin tsaro a jahar Zamfara.
Mataimakinsa, AIG Zone 10 na Sokoto, Ali...
Daukar Tubabbun Boko Haram: Rundunar Sojojin Najeriya ta Karyata Jita-Jitar
Daukar Tubabbun Boko Haram: Rundunar Sojojin Najeriya ta Karyata Jita-Jitar
Rundunar sojojin Najeriya ta karyata jita-jitar cewa rundunar za ta dauki tubabbun 'yan ta'addan Boko Harm.
Wannan na zuwa ne bayan da rundunar ta ce ta gano wani bidiyo dake nuna...
CCECC ta Fadi Lokacin da Zata Gama Titin Jirgin Kasan Kano Zuwa Kaduna
CCECC ta Fadi Lokacin da Zata Gama Titin Jirgin Kasan Kano Zuwa Kaduna
China Civil Engineering Construction Corporation suna aikin dogo a Najeriya.
Kamfanin sun ce za a gama titin jirgin kasan Kano zuwa Kaduna a watanni 18.
Akwai yiwuwar a karkare...
Mutane Sun Cika a Jahar Plateau Domin Halartar Sallar Jana’izar Sama’ila Mai Block
Mutane Sun Cika a Jahar Plateau Domin Halartar Sallar Jana'izar Sama'ila Mai Block
Allah ya yiwa Attajiri Alhaji Sama'ila Mai Block rasuwa.
Daruruwan mutane sun cika Jos domin halartan Sallar Jana'izar marigayin.
Mutane da dama sun fadi shaidun alkhairi kan marigayi bisa...
Anyi Garkuwa da Sakataren Hukumar Zaɓe na Jahar Nasarawa
Anyi Garkuwa da Sakataren Hukumar Zaɓe na Jahar Nasarawa
Wasu yan bindiga da ba'a san su ba sun yi awon gaba da sakataren hukumar zaɓe ta jahar Nasarawa, Barista Muhammad Abubakar.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun kai harin gidan sakataren...
Abubuwa 6 Game da Harin NDA
Abubuwa 6 Game da Harin NDA
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai mumunan hari makarantar horar da Sojin Najeriya NDA dake jahar Kaduna.
Rahoton ya nuna cewa 'yan bindigan sun hallaka mutum biyu yayinda suka yi awon gaba da jami'in Soja...
Harin NDA: ‘Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong
Harin NDA: 'Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong
'Yan bindigan da suka kai hari NDA sun bukaci kudin fansa.
Yayinda suka kashe Sojoji biyu, ko mutum daya ba'a kashe cikinsu ba.
Wannan abu ya janyo suka iri-iri ga hukumar Sojoji.
Kaduna...
Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 – Muhammadu Sanusi...
Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 - Muhammadu Sanusi II
Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II ya dauko labarin daure shi.
Muhammadu Sanusi II yace an garkame shi ne saboda yana sukar mulkin soja.
Mai martaban...
Kungiyar ACF ta Bayyana Harin ‘Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki
Kungiyar ACF ta Bayyana Harin 'Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki
Kungiyar ACF ta yi martani a kan harin da ‘yan bindiga suka kaiwa Kwalejin horon sojoji na Najeriya (NDA).
Kungiyar arewar ta bayyana lamarin a matsayin abun...
Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin ‘Yan Bindiga a NDA –...
Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin 'Yan Bindiga a NDA - 'Yan Najeriya
‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu karara a kan yadda ‘yan bindiga suka afka har cikin NDA.
An samu rahotanni akan yadda ‘yan bindiga suka fada...












