Home Taska Page 217

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Harin NDA: Sunayen Sojojin da ‘Yan Bindiga Suka Kashe da Sojan da Suka Sace

0
Harin NDA: Sunayen Sojojin da 'Yan Bindiga Suka Kashe da  Sojan da Suka Sace   A ranar Talata da safe ne wasu miyagun mutane suka harbe wani babban soja mai suna Wulah da wani CM Okonkwo har lahira. 'Yan bindigan sun afka...

‘Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen ‘Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane...

0
'Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen 'Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane 3   ‘Yan sandan kasar Ghana sun damki wani sanannen dan kwallo, Richard Gyamfi wanda aka fi sani da Fire Man da kawunan mutane 3 a firjinsa. Bayan...

NDA: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya

0
NDA: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya   Hukumar makarantar NDA ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai mata a safiyar yau Talata. Kakakin NDA, Manjo Bashir Jajira ne ya tabbatar da lamarin inda ya sha...

Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno

0
Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno   Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu mutane biyu kan batun yin asirin samun dukiya a Borno. Wani Abubakar Bakura ya ce wani Malam Ayu Sugum ne ya ce...

Kungiyar Likitoci NARD ta Mayarwa da Kotu Martani Kan Umarnin Komawa Bakin Aiki

0
Kungiyar Likitoci NARD ta Mayarwa da Kotu Martani Kan Umarnin Komawa Bakin Aiki   Kungiyar Likitoci NARD tace sam bata san da cigaba da zaman kotu ranar Litinin ba. Shugaban kungiyar, Uyilawa Okhuaihesuyi, yace kungiyar ta ga rahoton zaman a shafukan jaridu. Shugaban...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Sadiya Haruna

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Sadiya Haruna   Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta damki wata ‘yar wasan kwaikwayo na Kannywood, Sadiya Haruna wacce ta shahara a kafafen sada zumunta. Hukumar ta kama ta ne bisa laifin yada hotuna da kalaman...

Abinda Aka Raba a Walimar Yusuf Buhari da Zahra Bayero a Matsayin Tukwuici

0
Abinda Aka Raba a Walimar Yusuf Buhari da Zahra Bayero a Matsayin Tukwuici   Rabon Iphone 12 Pro aka yi a wajen walimar Yusuf Buhari da Zahara Bayero. An ga sababbin wayar IPhone dauke da sunan Amarya da Ango da aka kyautar. Rabon...

Bayan Harin ‘Yan Bindiga: Jami’an Tsaro Sun Tsananta Sintiri a Jahar Zamfara

0
Bayan Harin 'Yan Bindiga: Jami'an Tsaro Sun Tsananta Sintiri a Jahar Zamfara Rundunar 'yan sandan jahar Zamfara da wasu hukumomin tsaro sun tsananta sintiri a Zamfara. An samu bayanai kan cewa miyagun 'yan bindiga za su kai farmaki wasu yankunan Tsafe...

Matar Tsohon Firemiyan Yankin Gabas, Lady Adanma Okpara ta Mutu

0
Matar Tsohon Firemiyan Yankin Gabas, Lady Adanma Okpara ta Mutu   Lady Adanma Okpara, matar marigayi tsohon firemiyan yankin gabas, ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne sa'o'in farko na ranar Litinin yayin da watanni kadan suka rage ta cika shekaru...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Sun Kuma yi Garkuwa da Mutane 50 a...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 4 Sun Kuma yi Garkuwa da Mutane 50 a Jahar Zamfara   'Yan bindiga sun afka garin Goron Namaye sun kashe mutum hudu sun sace 50 a Zamfara. Rundunar yan sandan jahar Zamfara ta bakin kakakinta SP...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta