Home Taska Page 213

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Adadin Sojojin Amurka da Suka Mutu a Harin Bam a Kasar Afghanistan

0
Adadin Sojojin Amurka da Suka Mutu a Harin Bam a Kasar Afghanistan   Gwamnatin Amurka ta bayyana adadin jami'an da ta rasa sakamakon harin Bam a Afghanistan. Amurka na cigaba da kwasan yan kasarta da kuma wasu yan Afghanistan da suka taimaka...

Garkuwa da Mutane: ‘Yan Sandan Jahar Bauchi Sun Kama Mutane 352 da Miyagun Makamai...

0
Garkuwa da Mutane: 'Yan Sandan Jahar Bauchi Sun Kama Mutane 352 da Miyagun Makamai 6,460   Rundunar ‘yan sandan jahar Bauchi ta kwace bindigogi kirar AK-47 guda 25 da sauran miyagun makamai guda 6,460 cikin watanni 6 da suka gabata. Har ila...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matan Aure 3 da Namiji 1 a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Matan Aure 3 da Namiji 1 a Jahar Kaduna   Wasu mahara da ake zaton 'yan bindiga ne sun kai hari yankin Zango da ke yankin Samaru a Karamar Hukumar Sabon Gari, Jahar Kaduna. A cikin haka...

Rufe Makarantu a Jahar Kaduna: Iyayen Yara Sun Fara Tura su Gurin Koyan Sana’o’i

0
Rufe Makarantu a Jahar Kaduna: Iyayen Yara Sun Fara Tura su Gurin Koyan Sana'o'i   Iyayen yara a Kaduna sun bayyana cewa suna tura yaransu zuwa koyon sana'o'i a yayin da makarantun jahar ke rufe. Wani iyayen sun bayyana cewa yaransu na...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina 'Yan bindiga sun kai mummunan hari kauyen Dan-Kumeji da ke karamar hukumar Kankara a jahar Katsina. An tattaro cewa sun kashe mutane 11 tare da jikkata wasu shida a harin da suka...

Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da  Masallatai  2

0
Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da  Masallatai  2   Rikicin jahar Plateau ya ki ci, ya ki cinyewa har yanzu. Bayan kisan kimanin mutane 35 a garin Yelwa, wasu sun kai hari kasuwa. Sun kona Masallatai biyu tare da shagunan mutane duk...

Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya –...

0
Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya - Sarkin Musulmai   Sarkin Musulmi ya sake koka wa kan yadda ake fama da matsalar rashin tsaro. Muhammad Sa’ad Abubakar III yace ba zai daina fadawa gwamnati gaskiya...

Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia

0
Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia   Kungiyar NARD tace akwai Likitocinta da sun yi wata da watanni babu albashi. A jahar Abia, NARD ta na zargin gwamna da kin biyan albashin watanni har 19. Likitocin da...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun afka unguwar Zango da ke Samarun Zaria a jahar Kaduna sun sace a kalla mutane bakwai. Wani shaidan gani da ido ya ce maharan sun afka...

Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare

0
Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare   An saka dokar hana yin zancen dare tsakanin samari da 'yan mata a karamar hukumar Rano ta jahar Kano. Tuni dai an umurci 'yan Hisbah da sauran jami'an tsaro da su...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta