Home Taska Page 212

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kashe ‘Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna

0
An Kashe 'Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna   An gano gawar babban dan Sanata Bala Na Allah, Kyaftin Abdulkarim Bala Na Allah, a dakin kwanansa da ke Malali a jahar Kaduna. 'Yan ta'adda sun kashe dan sanatan jahar...

Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan

0
Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan   Amurka ta kai hari kan wani mutum da ta yi zargin dan kunar bakin wake ne a Afghanistan. Wannan na zuwa ne bayan kwanaki kadan da aka samu wata...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna A wani sabon harin 'yan bindiga, an hallaka mutane biyu tare da jikkata wasu a Kaduna . Sojoji sun kuma ceto wasu mutane uku matafiya a wata hanyar a Kaduna bayan an...

Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan...

0
Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan da ya yi Furucin   Wani tsohon kwamandan rundunar sojan ruwa, Kunle Olawunmi, ya kasance cikin labarai bayan hirarsa ta kwanan nan a gidan talabijin na Channels. Hedkwatar...

Jahar Zamfara na Fama da ‘Yan Cirani a Jahar da Sukai 784,000 – Hajiya...

0
Jahar Zamfara na Fama da 'Yan Cirani a Jahar da Sukai 784,000 - Hajiya Fa'ika   Kwamishinar da ke lura da ayyukan jinkai da agajin gaggawa ta jahar Zamfara da ke arewacin Najeriya, Hajiya Fa’ika Ahmad, ta ce suna ta fama...

Farfesa Maqari ya Bayyana Dalilin da Yasa ya Janye da ya Shigar Kan Dr....

0
Farfesa Maqari ya Bayyana Dalilin da Yasa ya Janye Karar da ya Shigar Kan Dr. Gadon Kaya   Farfesa Ibrahim Maqari ya janye karar da ya shigar kan Dr Abdallah Gadon Kaya a kwanakin nan. A baya Farfesa ya maka Dr a...

Masu Sana’ar Pure Water a Jahar Nasarawa Zasu Kara Kudin Ruwan

0
Masu Sana'ar Pure Water a Jahar Nasarawa Zasu Kara Kudin Ruwan Za'a fara sayar da Fiya-wata N20 a jahar Nasarawa saboda tsadan kaya. Masu masana'antun sun ce gwamnati ta kawo dauki da wuri. Shugaban kungiyar yayi kira da mambobinsa kada su rage...

Bayan Shekaru 7 a Kurkuku: An Saki Matar da ta Kashe Mijinta a Kano

0
Bayan Shekaru 7 a Kurkuku: An Saki Matar da ta Kashe Mijinta a Kano   Bayan shekaru bakwai da tsareta, an yafewa Rahama Hussaini da ta kashe mijinta. Gwamnati ta saketa ne bisa shawarar da kwamitin rage cinkoso cikin gidajen yari ta...

NERC ta Umarci Kamfanonin Raba Wutar Lantarki da su Kara Farashin Wutar

0
NERC ta Umarci Kamfanonin Raba Wutar Lantarki da su Kara Farashin Wutar   Gwamnatin tarayya ta amince da kara farashin wutar lantarki daga Satumba. Wannan ya biyo karin da akayi a 2020 ta ninki biyu. Tuni wasu kamfanonin raba wuta sun fara sanar...

Dokar Kulle: Mazauna Jahar Plateau Sun Koka da Karancin Abinci

0
Dokar Kulle: Mazauna Jahar Plateau Sun Koka da Karancin Abinci   Al'umman garin Jos da ke jahar Filato sun koka a kan dokar kulle na sa'o'i 24 da gwamnatin jahar ta sanya. Sun bayyana cewa hakan ya kawo karancin abinci da kuma...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta