Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Katsina
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 11 a Jahar Katsina
Aƙalla ƴan bindiga 11 aka kashe a wani harin sama da sojoji suka kai yankin Batsarin jahar Katsina a jiya Lahadi.
Rahotanni na cewa jiragen yaƙi biyu sun yi luguden wuta a...
An Kama Fasto Mai Sheharu 70 Bisa Laifin Damfara, Ha’inci da Sata
An Kama Fasto Mai Sheharu 70 Bisa Laifin Damfara, Ha'inci da Sata
An maka wani fasto mai shekaru 70 a kotu bayan ya lamushe N870,000 da sunan zai samar da man sihirin da ake amfani da shi wurin wanke daloli.
Fasto...
ƙasar Amurka ta Kwashe ‘Yan ƙasarta 1,200 Daga Afghanistan
ƙasar Amurka ta Kwashe 'Yan ƙasarta 1,200 Daga Afghanistan
Amurka ta kwashe ƴan ƙasarta 1,200 daga filin jirgin saman Kabul a jiya Lahadi, a cewar wata sanarwa da fadar White House ta fitar yau Litinin, yayinda ta kawo karshen aikinta...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Sama da 50 da Lalata Makamansu a Jahar Zamfara
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga Sama da 50 da Lalata Makamansu a Jahar Zamfara
Sojoji sun fatataki ƴan bindiga daga ginin wata makaranta da ke karamar hukumar Shinkafi a jahar Zamfara a wasu hare-haren sama.
Hare-haren da suka kai ta jiragen...
ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya
ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya
Ƙungiyar agaji ta kasa da kasa ICRC ta ce sama da mutu dubu 44 yanzu haka sun ɓata a sassan Afirka - sama da kashi 45...
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa’adi Zuwa Gobe Talata
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa'adi Zuwa Gobe Talata
Kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya wato ASUU ta bayyana cewa a shirye take ta sake shiga wani sabon yajin aiki kan abin da ta kira gazawar gwamnati wajen...
A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya
A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta soma amfani da sabon harajin kashi 7.5 cikin 100 kan yadda ake sayar da gas din girki, yayin da farashinsa a yanzu ya karu...
‘Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
'Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
Masu keke napep sun tsunduna yajin aikin gargaɗi a Minna, jahar Neja bisa matsin lambar da hukumomi ke musu.
Direbobin sun ce suna shan matsin lamba daga yan sanda, jami'an amsar...
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Gwamnan jahar Filato ya sassauta dokar hana fita a wasu yankunan jahar bayan kwanaki.
A bayan an sanya dokar hana fita a wasu sassa uku na jahar Filato bayan barkewar rikici.
Gwamnan ya...
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan ‘Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan 'Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Shugabannin al'umma daga kowane ɓangare na jahar Borno sun gana kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya.
Taron wanda ya kunshi shugabannin siyasa, sarakuna da na addinai...













