Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 83, Sama da 2,336 Sun Kamu a...
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 83, Sama da 2,336 Sun Kamu a Nijar
Mahukunta a Nijar sun ce mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon barkewar kwalara a wasu sassan kasar, inda mutum sama da dubu biyu suka...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Magantu Kan Daukar Makamai Don Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga
Rundunar Sojojin Najeriya ta Magantu Kan Daukar Makamai Don Kare Kai Daga 'Yan Bindiga
Rundunar sojojin Najeriya ta shawarci mazauna jahar Filato kan daukar makamai domin kare kansu sakamakon rigingimu da ake samu a yankin da ke tsakiyar Najeriya.
Shawarar da...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Coci Hari a Jahar Kogi
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Coci Hari a Jahar Kogi
'Yan bindiga sun kai har cocin Living Faith Church Worldwide dake unguwar Osara dake hanyar Lokoja zuwa Okene a karamar hukumar Adavi ta jahar Kogi.
Daily Trust ta rawaito cewa yan bindigan...
Wuta ta Cinye Bene Mai Hawa 20 a Milan
Wuta ta Cinye Bene Mai Hawa 20 a Milan
Wani dogon bene na zamani hawa ashirin ya ci wuta a birnin Milan na Italiya.
Benen mai kunshe da rukunin gidaje ya ci wuta ne a ranar Lahadi.
An bayyana cewa benen duka...
Hukuncin da Kotun Jahar Kwara ta Yanke wa Barawon Doya
Hukuncin da Kotun Jahar Kwara ta Yanke wa Barawon Doya
Wata kotun majistare a jahar Kwara ta yanke wa wani Abubakar Buni daurin watanni shida a gidan yari Alkalin.
kotun ya yanke wa Buni hukuncin ne bayan ya amsa tuhumarsa da...
Cin Kasuwanni Mako-Mako: Gwamnatin Jahar Kaduna ta Dakatar da Kananan Hukumomi Biyar
Cin Kasuwanni Mako-Mako: Gwamnatin Jahar Kaduna ta Dakatar da Kananan Hukumomi Biyar
Gwamnatin Jahar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta dakatar da cin kasuwanni mako-mako a wasu kananan hukumomi biyar na Jahar.
An kuma haramta wa gidajen mai sayar da mai...
Kungiyar da ta fi ESN/IPOB Hatsari ta Shiga Jahar Imo
Kungiyar da ta fi ESN/IPOB Hatsari ta Shiga Jahar Imo
Sabuwar kungiyar yan tada kayar baya ta bulla a jahar Imo, yanƙin kudu maso gabashin Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa ƙungiyar mai suna Biafran Motherland Warrior ta fi ESN/IPOB hatsari.
Mayakan kungiyar...
Kungiyar ISWAP Sun Kai Sabon Hari a Rann Dake Jahar Borno
Kungiyar ISWAP Sun Kai Sabon Hari a Rann Dake Jahar Borno
Kungiyar ISWAP ta kaddamar da wani gagarumin sabon hari a Rann, hedkwatar karamar hukumar Kala Balge a jahar Borno, Daily Trust ta rawaito.
Bayanai sun ce mazauna garin da yawa...
Abubuwan da Suka Faru Kafin Mutuwar ‘Dan Sanata Bala Na’Allah
Abubuwan da Suka Faru Kafin Mutuwar 'Dan Sanata Bala Na'Allah
Wata kawar marigayi Abdulkarim Bala Na'Allah ta bayyana wasu abubuwan da suka faru kafin rasuwarsa.
A cewarta, wasu tsageru sun kutsa gidan marigayin watanni biyu kafin 'yan ta'adda su hallaka shi.
Ta...
Jahar Kano ta Nuna Rashin Goyan Bayanta Kan Hallasta Amfani da Wiwi
Jahar Kano ta Nuna Rashin Goyan Bayanta Kan Hallasta Amfani da Wiwi
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce jahar Kano bata goyon bayan hallasta amfani da ganyen wiwi a Nigeria.
Ganduje ya bayyana hakan ne yayin da shugaban NDLEA, Buba...













