Home Taska Page 224

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos

0
Miyetti Allah ta yi Allah Wadai da Kashe Musulmai Matafiya 25 a Jos   Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta yi Allah wadai da kashe musulmai da wasu 'yan ta'addan kiristoci suka yi a Jos. Miyetti Allah ya bayyana hakan a matsayin...

Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami’ar Jos ta Dakatar da Rubuta...

0
Bayan Kashe Matafiya: Hukumar Gudanar da Jarabawa ta Jami'ar Jos ta Dakatar da Rubuta Jarabawar Zangon Karatu na Biyu 2019/2020   Hukumar gudanarwa ta jami’ar Jos ta dakatar da ci gaba da gudanar da jarabawa zangon karatu na na biyu na...

Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a...

0
Kungiyar Mai Fafutukar Kare Hakkin Musulmai ta Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai 25 a Jos   MURIC ta yi kira ga gwamnati ta kame baki ɗaya kiristocin Irigwe domin suna da hannu a kisan gillan musulmai a Jos. Ƙungiyar mai fafutukar kare...

Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda...

0
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Bayyana Cewa Sun Ceto ƙarin Mutane 7 Daga Cikin Waɗanda Harin Jos Ya Rutsa da Su   Rundunar sojojin Operation Safe Haven sun sake ceto karin mutum 7 daga cikin waɗanda harin Jos ya rutsa da su. Sojojin...

Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 – Muhammadu Sanusi II

0
Najeriya bata Cimma Komai ba a Cikin Shekaru 40 - Muhammadu Sanusi II   Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda Najeriya ta gagara cimma komai cikin shekaru 40. A cewarsa, maganganun da yake a baya, an dauka yana sukar...

An Kama Mutane 12 da Ake Zargi da Kashe Matafiya Musulmai 25

0
An Kama Mutane 12 da Ake Zargi da Kashe Matafiya Musulmai 25   Rundunar sojojin Najeriya a jahar Filato sun cafke wasu mutune 12 da ake zargi da kashe matafiya musulmai. Wannan ya zo ne bayan da wasu 'yan ta'adda suka yi...

Zaman Lafiya ya fi Yaki – Tubabbun ‘Yan Boko Haram ga ‘Yan Najeriya

0
Zaman Lafiya ya fi Yaki - Tubabbun 'Yan Boko Haram ga 'Yan Najeriya   Rundunar sojojin Najeriya a jahar Borno ta tabbatar da karbar wasu 'yan ta'addan Boko Haram da suka tuba. 'Yan ta'addan sun mika wuya ne tare da bayyana nadamar...

Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2

0
Gwamnatin Jahar Borno ta Sake Samun Dalibar Chibok 1 da Yaranta 2   Bayan shekara 7, an sake gano daya daga cikin yan matan makarantar Chibok. An aurar da ita ga daya daga cikin yan ta'addan Boko Haram kuma har ta haifi...

Gwamnatin Tarayya ta Ceto ‘Yan Najeriya 101 Daga Libya

0
Gwamnatin Tarayya ta Ceto 'Yan Najeriya 101 Daga Libya   Gwamnati ta ceto yan Najeriya 101 daga rikicin Libya. Daga cikinsu akwai iyalan tsofaffin 'yan ta'addan ISIS dake kasar Libya. An tabbatar da dukkansu babu mai cutar corona kafin bari su shigo Najeriya. Abuja...

Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur – Gwamnatin Tarayya

0
Har Yanzu Muna Tattaunawa Kan Batun Karin Farashin Man Fetur - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin tarayya ta ce babu ranar kara farashin litan man fetur. Mai magana da yawun karamin ministan mai ya jaddada hakan Gwamnoni a baya sun bukaci a kara...
- Advertisement -
Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC