Home Taska Page 236

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da ‘Yan Bindiga Suka Sace

0
Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da 'Yan Bindiga Suka Sace Wasu daga cikin daliban da aka sace a wata makarantar Baptist sun kubuta daga hannun 'yan bindiga. Wasu sojojin Najeriya ne suka samo su, kuma suka dauko su zuwa...

Abubuwa Game da Ambaliyar Ruwa

0
Abubuwa Game da Ambaliyar Ruwa Ambaliyar ruwa na shafar birane a fadin duniya, kuma ta zama ruwan dare saboda sauyin yanayi. Wasu yankuna na birnin Landan da kudancin Ingila sun kasance cikin ruwa tsundum saboda mamakon ruwan sama da aka tafka...

Rundunar Sojojin Kasa da na Sama Sun Ragargaji ‘Yan Boko Haram-ISWAP a Jahar Borno

0
Rundunar Sojojin Kasa da na Sama Sun Ragargaji 'Yan Boko Haram-ISWAP a Jahar Borno Hadakar rundunonin sojojin kasa da na sama sun ragargaji ‘yan Boko Haram da dama dake yankin Gubio a jahar Borno. Kamar yadda wani jami’in binciken sirri ya...

Har Yanzu Ban Karbi Wata Takarda a Hukumance da ke Neman Kame Abba Kyari...

0
Har Yanzu Ban Karbi Wata Takarda a Hukumance da ke Neman Kame Abba Kyari ba - Ofishin Ministan Shari'a Ofishin ministan shari'a a Najeriya ya magantu kan tuhumar da Amurka ke yi wa Abba Kyari. Wannan ya biyo bayan dakatar da...

Biyan Bashi: ‘Yan Fansho Sun Bayyana Shugaba Buhari a Matsayin Jajirtaccen Shugaba Dake Sauraron...

0
Biyan Bashi: 'Yan Fansho Sun Bayyana Shugaba Buhari a Matsayin Jajirtaccen Shugaba Dake Sauraron Matsalolin Al'ummarsa   Yan fansho sun nuna matukar jin daɗinsu ga shugaba Buhari a wata wasika da suka rubuta masa. Yan fanshon ƙarkashin kungiyarsu ta kasa sun rubuta...

JTF: An Gano Gawar Jami’i Hadin Gwiwa a Karkashin Gadar Gwagwalada a Abuja

0
JTF: An Gano Gawar Jami'i Hadin Gwiwa a Karkashin Gadar Gwagwalada a Abuja Wasu mazauna sun gano wata gawa ta wani jami'in JTF a karkashin gadar Gwagwalada a Abuja. Rahoton ya bayyana cewa, da alamu an sace jami'in ne kafin daga...

Rubutacciyar Wasika da Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam ya Rubutawa ‘Yarsa a 2002

0
Rubutacciyar Wasika da Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam ya Rubutawa ‘Yarsa a 2002   Zainab Jafar Mahmud Adam ta bankado wata wasika da Mahaifinta ya aiko mata Wannan. Baiwar Allah ta ce ta ga wasikar da aka rubuto a 2002 ne cikin...

Muna tare da Abba Kyari, kuma Allah zai wanke shi – Ahmed Isah

0
Muna tare da Abba Kyari, kuma Allah zai wanke shi - Ahmed Isah   Ahmed Isah, mai watsa labarai da ke gabatar da shirin Brekete Family ya yi magana game da dambarwar da Abba Kyari ya shiga. Isah ya bayyana cewa yana...

Babban Alkalin FCT, Justice Salisu Garba Ya yi Murabus Bayan an Nadashi a Matsayin...

0
Babban Alkalin FCT, Justice Salisu Garba Ya yi Murabus Bayan an Nadashi a Matsayin Mai Gudanarwa na NJI   Babban alkalin FCT, Justice Salisu Garba, ya yi murabus da kanshi tun bayan nadin da aka mishi a matsayin mai gudanarwa na...

‘Yan Bindiga Sunyi Awon Gaba da Mutane 9 a Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sunyi Awon Gaba da Mutane 9 a Jahar Neja Wasu yan bindiga sun kutsa gidajen jama'a a Suleja, jahar Neja, inda suka yi awon gaba da mutum 9. Rahoto ya nuna cewa biyu daga cikin mutanen sun kuɓuta a...
- Advertisement -
Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai