JTF: An Gano Gawar Jami’i Hadin Gwiwa a Karkashin Gadar Gwagwalada a Abuja
JTF: An Gano Gawar Jami'i Hadin Gwiwa a Karkashin Gadar Gwagwalada a Abuja
Wasu mazauna sun gano wata gawa ta wani jami'in JTF a karkashin gadar Gwagwalada a Abuja.
Rahoton ya bayyana cewa, da alamu an sace jami'in ne kafin daga...
Rubutacciyar Wasika da Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam ya Rubutawa ‘Yarsa a 2002
Rubutacciyar Wasika da Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam ya Rubutawa ‘Yarsa a 2002
Zainab Jafar Mahmud Adam ta bankado wata wasika da Mahaifinta ya aiko mata Wannan.
Baiwar Allah ta ce ta ga wasikar da aka rubuto a 2002 ne cikin...
Muna tare da Abba Kyari, kuma Allah zai wanke shi – Ahmed Isah
Muna tare da Abba Kyari, kuma Allah zai wanke shi - Ahmed Isah
Ahmed Isah, mai watsa labarai da ke gabatar da shirin Brekete Family ya yi magana game da dambarwar da Abba Kyari ya shiga.
Isah ya bayyana cewa yana...
Babban Alkalin FCT, Justice Salisu Garba Ya yi Murabus Bayan an Nadashi a Matsayin...
Babban Alkalin FCT, Justice Salisu Garba Ya yi Murabus Bayan an Nadashi a Matsayin Mai Gudanarwa na NJI
Babban alkalin FCT, Justice Salisu Garba, ya yi murabus da kanshi tun bayan nadin da aka mishi a matsayin mai gudanarwa na...
‘Yan Bindiga Sunyi Awon Gaba da Mutane 9 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sunyi Awon Gaba da Mutane 9 a Jahar Neja
Wasu yan bindiga sun kutsa gidajen jama'a a Suleja, jahar Neja, inda suka yi awon gaba da mutum 9.
Rahoto ya nuna cewa biyu daga cikin mutanen sun kuɓuta a...
NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci
NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci
Yau Kwana na biyu da Likitoci a Najeriya suka sake shiga yajin aiki.
Likitocin sun zargi gwamnatin tarayya da rashin cika alkawuranta.
Marasa lafiya na jin jiki a...
Ɗaliban Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa
Ɗaliban Jami'ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa
Akure, Ondo:- Wasu fusatattun ɗalibai na jami'ar fasaha ta tarayya dake Akure (FUTA), jahar Ondo, sun toshe babbar hanyar Akure-Ilesa, kamar yadda punch ta ruwaito.
Rahoto ya nuna...
Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100
Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100
Shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya cika kwanaki 100 a kan kujerar shugabanci.
Domin murnar hakan, hukumar...
Shehu Sani ya Bayyana Yadda ‘Yan kungiyar IPOB Suka fi ‘Yan Bindiga Hatsari
Shehu Sani ya Bayyana Yadda 'Yan kungiyar IPOB Suka fi 'Yan Bindiga Hatsari
Tsohon Sanata ya bayyana yadda yan bindiga suka fi IPOB da Igboho hatsari.
Ya fadi haka ne a wata tattaunawa da yan Jarida.
Ya kuma yabawa gwamnatin Kaduna kan...
‘Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba
'Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba
'Yan banga sun bindige wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suka zo karbar kudin fansa.
Masu garkuwar sun sace wani dattijo ne kuma suka umurci yan uwan su...













