Home Taska Page 236

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ni Mai Gaskiya ne Kuma Gaskiya Zata Wanke Ni – Abba Kyari

0
Ni Mai Gaskiya ne Kuma Gaskiya Zata Wanke Ni - Abba Kyari   Bayan dakatad da shi, Abba Kyari ya aike sakon godiya ga mutanensa. Ya jaddada cewa shi mai gaskiya ne kuma gaskiya zata wanke shi. Hukumar yan sanda ta kaddamar da...

‘Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari a Jahar Lagos

0
'Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari a Jahar Lagos   Lagos:- Wasu yan bindiga sun kutsa wurin ibadar kirista (Cocin RCCG) sun harbe Fasto Bolanle Ibrahim, har lahira a jahar Lagos. Dailytrust ta ruwaito cewa an kashe Ibrahim ne akan mumbarin...

Cif Femi Falana ya yi Kira ga Ministan Shari’a da ya Aiwatar da Bukatar...

0
Cif Femi Falana ya yi Kira ga Ministan Shari'a da ya Aiwatar da Bukatar Amurka Akan Mika Kyari   Babban Lauya, kuma dan rajin kare hakkin dan adam Femi Falana, ya nemi a mika Kyari ga FBI. Ya ce, ya kamata rundunar...

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar da Hadiman Igboho Guda 8 a Gaban...

0
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar da Hadiman Igboho Guda 8 a Gaban Kotu Abuja:- Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gabatar da gaba ɗaya hadiman Sunday Igboho a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja ranar Laraba, kamar...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta yi Kira ga Likitoci Akan Suyi Hakuri su Koma...

0
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta yi Kira ga Likitoci Akan Suyi Hakuri su Koma Teburin sulhu   Yau Kwana na biyu da Likitoci a Najeriya suka sake shiga yajin aiki. Likitocin sun zargi gwamnatin tarayya da rashin cika alkawuranta. Gwamnatin tarayya na kira...

Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da ‘Yan Bindiga Suka Sace

0
Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da 'Yan Bindiga Suka Sace Wasu daga cikin daliban da aka sace a wata makarantar Baptist sun kubuta daga hannun 'yan bindiga. Wasu sojojin Najeriya ne suka samo su, kuma suka dauko su zuwa...

Abubuwa Game da Ambaliyar Ruwa

0
Abubuwa Game da Ambaliyar Ruwa Ambaliyar ruwa na shafar birane a fadin duniya, kuma ta zama ruwan dare saboda sauyin yanayi. Wasu yankuna na birnin Landan da kudancin Ingila sun kasance cikin ruwa tsundum saboda mamakon ruwan sama da aka tafka...

Rundunar Sojojin Kasa da na Sama Sun Ragargaji ‘Yan Boko Haram-ISWAP a Jahar Borno

0
Rundunar Sojojin Kasa da na Sama Sun Ragargaji 'Yan Boko Haram-ISWAP a Jahar Borno Hadakar rundunonin sojojin kasa da na sama sun ragargaji ‘yan Boko Haram da dama dake yankin Gubio a jahar Borno. Kamar yadda wani jami’in binciken sirri ya...

Har Yanzu Ban Karbi Wata Takarda a Hukumance da ke Neman Kame Abba Kyari...

0
Har Yanzu Ban Karbi Wata Takarda a Hukumance da ke Neman Kame Abba Kyari ba - Ofishin Ministan Shari'a Ofishin ministan shari'a a Najeriya ya magantu kan tuhumar da Amurka ke yi wa Abba Kyari. Wannan ya biyo bayan dakatar da...

Biyan Bashi: ‘Yan Fansho Sun Bayyana Shugaba Buhari a Matsayin Jajirtaccen Shugaba Dake Sauraron...

0
Biyan Bashi: 'Yan Fansho Sun Bayyana Shugaba Buhari a Matsayin Jajirtaccen Shugaba Dake Sauraron Matsalolin Al'ummarsa   Yan fansho sun nuna matukar jin daɗinsu ga shugaba Buhari a wata wasika da suka rubuta masa. Yan fanshon ƙarkashin kungiyarsu ta kasa sun rubuta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta