Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga...
Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga Zanga-Zanga
Ministan Babban Birnin Tarayya Nyesom Wike ya yi kira ga matasa a babban birnin ƙasar da kada su shiga zanga-zangar da ake shirin yi kan...
Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata
Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata
Wani sabon rahoto kan cin zarafi ta hanyar lalata a Sudan ya zargi ɓangarorin da ke rikici da juna da aikata fyaɗe a kan mata da ƴan...
IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga
IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya umarci manyan jami’an ƴan sanda da su kare waɗanda suka shirya zanga-zanga kan adawa da tsadar rayuwa daga ranar 1...
Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira
Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara sayarwa matatar Dangote ɗanyen mai a Naira, a wani yunkuri na tabbatar da daidaiton farashin man fetur da...
Leƙen Asiri: Rasha ta Kama Mutune 25
Leƙen Asiri: Rasha ta Kama Mutune 25
Jami'an tsaron Rasha sun ce sun kama mutum 25 a yankunan kudancin Ukraine da Rasha ta mamaye.
Sun ce sun kama mutanen ne bisa zargin cewa suna taimakawa Ukraine ko kuma yi mata leƙen...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ƴan Ta’addan Boko Haram a Borno
Sojojin Najeriya Sun Kashe ƴan Ta’addan Boko Haram a Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun yi abin a zo a gani bayan sun sheƙe ƴan ta'addan Boko Haram a wani samame a jihar Borno a Arewa maso Gabas.
Sojojin na bataliya ta...
NCC ta Umarci Kamfanonin Sadarwa da su Buɗe Layukan Wayoyin da aka Rufe
NCC ta Umarci Kamfanonin Sadarwa da su Buɗe Layukan Wayoyin da aka Rufe
Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta Najeriya ta umarci kamfanonin sadarwa da su gaggauta buɗe layukan wayoyin da aka rufe saboda rashin haɗa layukan da lambar ɗan...
Shin Rufe Layukan Waya na da Alaƙa da Zanga-Zanga ?
Shin Rufe Layukan Waya na da Alaƙa da Zanga-Zanga ?
An wayi gari ranar Litinin mutane a Najeriya na tururuwa zuwa ofisoshin kamfanonin sadarwar wayar hannu domin isar da ƙorafi kan rufe masu layukan waya.
Hakan na zuwa ne bayan a...
Sojoji Sun Mamaye Titunan Abuja Gabanin Zanga-Zanga a Najeriya
Sojoji Sun Mamaye Titunan Abuja Gabanin Zanga-Zanga a Najeriya
Direbobi a kan babbar hanyar Keffi zuwa Abuja a ranar Litinin sun shiga tsaka mai wuya bayan da sojoji suka tare babbar hanyar domin gudanar da bincike kan motocin da suka...
Ofishina Bai Samu Wasikar Cewa Masu Zanga-Zanga za su yi Amfani da Eagle Square...
Ofishina Bai Samu Wasikar Cewa Masu Zanga-Zanga za su yi Amfani da Eagle Square ba - Wike
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya ce har yanzu bai samu wasika kan buƙatar amfani da dandalin Eagle Square ba domin yin...