ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki
ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki
Wata takaddama ta masana'antu tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya na iya faruwa idan har ba a biya bukatun malaman ba.
Kungiyar ta fitar da sanarwa inda ta bayyana dalilin da zai sa a...
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa
Kayan abinci yayi masifar tsada amma a hakan akwai masarufin da tsadar su ta musamman ne.
Duk sanda mutum ya ziyarci Kasuwa zai iya gama yawo ya dawo batare daya siya wani...
Ma’aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan...
Ma'aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan su Hakƙokinsu
Har yanzun gwamnatin tarayya bata biya mafi yawancin ma'aikatan SPW hakƙokin su ba.
Rahotanni sun bayyana cewa an biya wasu kuɗin wata ɗaya yayin da...
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Tsohon kwamandan tsagerun Neja Delta, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda Nnamdi Kanu ya turo masa.
Fani-Kayode Kamar yadda Dokubo ya bayyana, ya ce sun hadu da tsohon...
Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta
Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta
Wata ƙungiya da ba'a santa ba tayi watsi da dokar hana makiyaya kiyo a fili a kudancin ƙasar nan
Ƙungiyar ta bayyana matakin da zata ɗauka matuƙar...
Rashin Sani: Rundunar Sojojin Sama ta Jefa Bam a Kan Masu Murnar ɗaurin Aure...
Rashin Sani: Rundunar Sojojin Sama ta Jefa Bam a Kan Masu Murnar ɗaurin Aure a Jahar Neja
irgin yaƙin rundunar sojojin sama yayi kuskuren jefa bam a kan wasu mutane dake taron murnar ɗaura aure.
Wani shaidan gani da ido ya...
Kawo Karshen Rikicin Boko Haram: Manjo Hamaza Al-Mustapha ya Shawarci Shugaban Hafsan Sojoji
Kawo Karshen Rikicin Boko Haram: Manjo Hamaza Al-Mustapha ya Shawarci Shugaban Hafsan Sojoji
Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya) ya shawarci shugaban hafsan sojoji kan yadda zai yaki Boko Haram.
Al-Mustapha ya bayyana bukatar a yaki Boko Haram cikin gaggawa don samun...
2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji...
2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji ga 'Yan Najeriya
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta tabbatar da soke aikin Hajji ga 'yan Najeriya a wannan shekarar.
Hukumar ta ce maniyyata masu...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500
Yan bindiga sun kai hari wasu garuruwa a karamar hukumar Sakaba na jahar Kebbi.
Yan bindigan da suka shiga garin kan babura sun sace kimanin shanu 500 a cewar...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara
'Yan bindiga a jahar Zamfara sun halaka manoma 41 tare da sheke dan sanda daya.
Miyagun sun kai hari kauyukan Tofa da Samawa inda suka far wa manoma a gonakinsu.
An gano cewa...













