Home Taska Page 241

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rashin Sani: Rundunar Sojojin Sama ta Jefa Bam a Kan Masu Murnar ɗaurin Aure...

0
Rashin Sani: Rundunar Sojojin Sama ta Jefa Bam a Kan Masu Murnar ɗaurin Aure a Jahar Neja   irgin yaƙin rundunar sojojin sama yayi kuskuren jefa bam a kan wasu mutane dake taron murnar ɗaura aure. Wani shaidan gani da ido ya...

Kawo Karshen Rikicin Boko Haram: Manjo Hamaza Al-Mustapha ya Shawarci Shugaban Hafsan Sojoji

0
Kawo Karshen Rikicin Boko Haram: Manjo Hamaza Al-Mustapha ya Shawarci Shugaban Hafsan Sojoji   Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya) ya shawarci shugaban hafsan sojoji kan yadda zai yaki Boko Haram. Al-Mustapha ya bayyana bukatar a yaki Boko Haram cikin gaggawa don samun...

2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji...

0
2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji ga 'Yan Najeriya   Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta tabbatar da soke aikin Hajji ga 'yan Najeriya a wannan shekarar. Hukumar ta ce maniyyata masu...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500 Yan bindiga sun kai hari wasu garuruwa a karamar hukumar Sakaba na jahar Kebbi. Yan bindigan da suka shiga garin kan babura sun sace kimanin shanu 500 a cewar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara 'Yan bindiga a jahar Zamfara sun halaka manoma 41 tare da sheke dan sanda daya. Miyagun sun kai hari kauyukan Tofa da Samawa inda suka far wa manoma a gonakinsu. An gano cewa...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari wani rugar fulani da ke Anka a jahar Zamfara. Sai dai jami'an tsaro da aka tura garin sun...

Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan IPOB da Suka Kashe Jami’an ‘Yan Sanda a...

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan IPOB da Suka Kashe Jami'an 'Yan Sanda a Akwa Ibom   Rundunar sojojin Nigeria ta ce ta kama wasu yan IPOB da ke da hannu wurin kaiwa jami'an tsaro hari a Akwa Ibom. Bernard Onyeuko, mukadashin...

An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO

0
An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO   Hukumar jarrabawa ta NECO ta sanar da nadin sabon shugabanta na riko biyo bayan mutuwar tsohon shugaban. A makon nan ne aka wayi gari da labarin mutuwar shugaban...

Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar...

0
Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar Taken Hadaddayar Jamhuriyar Afrika   Shahararren mawaki Naira Marley ya bayyana aniyarsa ta rera sabuwar wakan take ga sabuwar kasa. Ana ta cece-kuce bayan tura kudurin sauyawa Najeriya...

Soja ya Bindige Jami’in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas

0
Soja ya Bindige Jami'in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas   Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jahar Legas. Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta