Home Taska Page 240

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan...

0
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan Gyaran Hali   Jaridar Africa Daily News ta rawaito cewa, Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin nan dan asalin jahar Kano wanda gwamnatin jahar Kano ta gurfanar da shi...

Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho

0
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho Tukur Yusuf Buratai ya taimaka wajen cafke Sunday Igboho a garin Cotonou . Sabon Jakadan Najeriyan ya rubuta takarda zuwa ga Gwamnatin kasar wajen. Tsohon shugaban hafsun sojan kasan ya...

Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5

0
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5   Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu mata biyu ɗauke da ƙwayoyin magani Diazepam da Exol-5 har 296,000. An kama matan ne a...

Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye...

0
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye da Kima Yayin da Suke Ibada -Hukumar NESREA   Hukumar NESREA ta ce akwai masallatai da coci-coci da masana’antun da ke damun jama’a da hayaniyar amsakuwa. A cewar...

Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan...

0
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan su   Shehun Borno, Alhaji Abubakar Elkanemi, ya yi kira ga sabon hafsan sojoji ya maida hankali kan wasu wurare a Borno. Sarkin yace yanzun an samu zaman...

ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki

0
ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki   Wata takaddama ta masana'antu tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya na iya faruwa idan har ba a biya bukatun malaman ba. Kungiyar ta fitar da sanarwa inda ta bayyana dalilin da zai sa a...

Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa

0
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa   Kayan abinci yayi masifar tsada amma a hakan akwai masarufin da tsadar su ta musamman ne. Duk sanda mutum ya ziyarci Kasuwa zai iya gama yawo ya dawo batare daya siya wani...

Ma’aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan...

0
Ma'aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan su  Hakƙokinsu   Har yanzun gwamnatin tarayya bata biya mafi yawancin ma'aikatan SPW hakƙokin su ba. Rahotanni sun bayyana cewa an biya wasu kuɗin wata ɗaya yayin da...

Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB

0
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB   Tsohon kwamandan tsagerun Neja Delta, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda Nnamdi Kanu ya turo masa. Fani-Kayode Kamar yadda Dokubo ya bayyana, ya ce sun hadu da tsohon...

Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta

0
Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta     Wata ƙungiya da ba'a santa ba tayi watsi da dokar hana makiyaya kiyo a fili a kudancin ƙasar nan Ƙungiyar ta bayyana matakin da zata ɗauka matuƙar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta