Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai ƙaramar Hukumar...
Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai ƙaramar Hukumar Safana Dake Jahar Katsina
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Tsatskiya dake ƙaramar hukumar Safana, jahar Katsina inda suka hallaka mutum 11 tare da...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan Ta’addan Boko Haram 10 a Jahar Kano
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan Ta'addan Boko Haram 10 a Jahar Kano
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kamun wasu mutane da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne a jahar Kano.
Mai magana da yawun runduna ta 3 ta...
Mutane 15 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Kifewar Jirgin Ruwa a Jahar Neja
Mutane 15 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Kifewar Jirgin Ruwa a Jahar Neja
Kifewar wani jirgin ruwa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 15, yayin da wasu suka nutse a wani yankin jahar Neja.
An ruwaito cewa, lamarin ya fuwa ne da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Osun ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 8
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Osun ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 8
Rundunar 'yan sanda a jahar Osun ta yi nasarar kame wasu gungun masu satar mutane.
Rundunar ta bayyana cewa, ta bi diddigin mutanen ne, inda ta gano sun gudo...
Akwai Aljanu Muminai, Daga Cikin su Akwai Mabiya Darikar Tijjaniya Biliyan 3 – Sheikh...
Akwai Aljanu Muminai, Daga Cikin su Akwai Mabiya Darikar Tijjaniya Biliyan 3 - Sheikh Dahiru Bauchi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce Aljanu biliyan uku su ka karbi Darikar Tijjaniya.
Babban Malamin ya ce daga cikin wadannan Aljanu, akwai mukaddamai miliyan...
‘Yan Sanda 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai Ofishin...
'Yan Sanda 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Ofishin 'Yan Sanda a Yankin Kudu
'Yan bindiga da suke kaiwa 'yan sanda da ofisoshinsu hari sun sauya salo a inda suka koma yankin kudu-kudu na kasar...
CACOVID ta Kashe Kimanin N25bn – Gwamnan Babban Bankin Najeriya
CACOVID ta Kashe Kimanin N25bn - Gwamnan Babban Bankin Najeriya
A shekarar 2020, bayan gwamnatin tarayya, kamfanoni masu zaman kansu sun bada gudunmuwar kudade na raba tallafi ga talakawa.
Kamfanonin sun radawa kansu suna gamayyar yaki da Korona wato CACOVID.
Gwamnan CBN...
Rokan da Kasar Sin ta Harba Sararin Samaniya a Watan Afrilu 2021 na Shirin...
Rokan da Kasar Sin ta Harba Sararin Samaniya a Watan Afrilu 2021 na Shirin Dawowa Duniya
Wani Rokan da kasar Sin ta harba sararin samaniya na shirin fadowa duniya wannan makon.
Masana sun bayyana cewa ba'a san takamammen inda wannan roka...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Kungiyar IPOB 11
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe 'Yan Kungiyar IPOB 11
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta kashe wasu mambobin haramtaciyyar kungiyar nan ya Biafra su 11.
An kashe maharan ne a yayinda suka kaddamar da hari kan rundunar' yan sanda na karamar...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja
Miyagun ‘Yan bindiga sun kuma aukawa wani Kauye a cikin jahar Neja.
Wannan karo an hallaka mutane bakwai a karamar hukumar Magama .
‘Yan bindigan sun dura garin Yangalu dauke da...