‘Yan Bindigar Jahar Adamawa Sun Tuba, Sun Miƙa Makaman su ga Rundunar ‘Yan Sandan...
'Yan Bindigar Jahar Adamawa Sun Tuba, Sun Miƙa Makaman su ga Rundunar 'Yan Sandan Jahar
Wasu yan bindiga sun tuba da muggan ayyukansu, sun miƙa makaman su ga rundunar yan sanda a jahar Adamawa.
Kwamishinan yan sanda a jahar, Alhaji Aliyu,...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Uba da ‘Da a Babban Birnin Tarayya
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Uba da 'Da a Babban Birnin Tarayya
'Yan bindiga sun yi awon gaba da wani uba da dansa a wani yankin babban birnin tarayya, Abuja.
Rahoto ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun zo su sama da...
Mutane 64 Sun Jikkata Sanadiyyar Fashewar Tankar Mai a Jahar Kano
Mutane 64 Sun Jikkata Sanadiyyar Fashewar Tankar Mai a Jahar Kano
Rahotanni daga jahar Kano na nuni da cewa aƙalla mutum 64 ne suka jikkata lokacin da wata tankar mai ta fashe a Sharaɗa.
An gano cewa da yawa daga cikin...
Marigayi Attahiru ya Kama Hanyar Sanya ƙasar mu Alfahari Bisa Namijin ƙoƙarin da Yake...
Marigayi Attahiru ya Kama Hanyar Sanya ƙasar mu Alfahari Bisa Namijin ƙoƙarin da Yake yi Wajen Magance Matsalar Tsaro - Buratai
Tsohon shugaban rundunar sojoji, Tukur Buratai, yayi alhinin rasuwar Janar Ibrahim Attahiru a hatsarin jirgin sama.
Buratai yace magajin nasa...
Jawabin Sifeto Janar na ‘Yan Sanda a Kan Rashin Janar Ibrahim Attahiru
Jawabin Sifeto Janar na 'Yan Sanda a Kan Rashin Janar Ibrahim Attahiru
Mukaddashin Sufeto Janar na 'yan sanda ya jajantawa rundunar sojojin Najeriya bisa babban rashin COAS.
IGP din ya bayyana jimaminsa tare da shawartar jaruman sojojin Najeriya cewa kada kwarin...
Sarkin Katsina ya Naɗa Justice Adamu Bello a Matsayin Sabon Hakimin Kanƙara
Sarkin Katsina ya Naɗa Justice Adamu Bello a Matsayin Sabon Hakimin Kanƙara
Sarkin Katsina, Mai Martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa sabon hakimin Kanƙara.
Wannan ya faru ne bayan tsige wancan da majalisar sarkin tayi inda ta kama shi da...
Rashin Jituwa Tsakanin Iyalan Marigayi Janar Ibrahim Attahiru da Rundunar Sojojin Najeriya
Rashin Jituwa Tsakanin Iyalan Marigayi Janar Ibrahim Attahiru da Rundunar Sojojin Najeriya
An samu rashin jituwa tsakanin iyalin COAS Ibrahim Attahiru da rundunar sojojin Najeriya.
Iyalansa sun jaddada cewa ba za a birneshi a akwatin gawa ba amma rundunar tace sai...
‘Yan Bindiga sun Kashe ‘Dan Sanda a Jahar Imo
'Yan Bindiga sun Kashe 'Dan Sanda a Jahar Imo
Wasu 'yan ta'adda sun hallaka jami'in dan sanda a wani yankin jahar Imo a kudancin Najeriya.
Rahoto ya bayyana cewa, 'yan ta'addan sun yi shiga cikin kakin soja sadda suka hallaka jami'in.
Ana...
Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Cewa ana Samun Mata Masu Juna Biyu 830 Dake Mutuwa...
Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Cewa ana Samun Mata Masu Juna Biyu 830 Dake Mutuwa Wurin Haihuwa Kullum a Najeriya
FG tace mata masu juna biyu aƙalla 830 suke mutuwa a duk rana ta sanadiyyar wani abu da ya danganci juna...
Mutane 2 Sun Rasa Rayukan su Sakamakon Fashewar Iskar Gas a Dakin Karatun Obasanjo...
Mutane 2 Sun Rasa Rayukan su Sakamakon Fashewar Iskar Gas a Dakin Karatun Obasanjo Dake Ogun
Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon fashewar iskar gas a dakin karatun shugaban kasa Obasanjo da ke Ogun.
Rahotanni sun bayyana cewa makinai...












