Home Taska Page 244

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sarkin Katsina ya Naɗa Justice Adamu Bello a Matsayin Sabon Hakimin Kanƙara

0
Sarkin Katsina ya Naɗa Justice Adamu Bello a Matsayin Sabon Hakimin Kanƙara   Sarkin Katsina, Mai Martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa sabon hakimin Kanƙara. Wannan ya faru ne bayan tsige wancan da majalisar sarkin tayi inda ta kama shi da...

Rashin Jituwa Tsakanin Iyalan Marigayi Janar Ibrahim Attahiru da Rundunar Sojojin Najeriya

0
Rashin Jituwa Tsakanin Iyalan Marigayi Janar Ibrahim Attahiru da Rundunar Sojojin Najeriya   An samu rashin jituwa tsakanin iyalin COAS Ibrahim Attahiru da rundunar sojojin Najeriya. Iyalansa sun jaddada cewa ba za a birneshi a akwatin gawa ba amma rundunar tace sai...

‘Yan Bindiga sun Kashe ‘Dan Sanda a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga sun Kashe 'Dan Sanda a Jahar Imo   Wasu 'yan ta'adda sun hallaka jami'in dan sanda a wani yankin jahar Imo a kudancin Najeriya. Rahoto ya bayyana cewa, 'yan ta'addan sun yi shiga cikin kakin soja sadda suka hallaka jami'in. Ana...

Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Cewa ana Samun Mata Masu Juna Biyu 830 Dake Mutuwa...

0
Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Cewa ana Samun Mata Masu Juna Biyu 830 Dake Mutuwa Wurin Haihuwa Kullum a Najeriya   FG tace mata masu juna biyu aƙalla 830 suke mutuwa a duk rana ta sanadiyyar wani abu da ya danganci juna...

Mutane 2 Sun Rasa Rayukan su Sakamakon Fashewar Iskar Gas a Dakin Karatun Obasanjo...

0
Mutane 2 Sun Rasa Rayukan su Sakamakon Fashewar Iskar Gas a Dakin Karatun Obasanjo Dake Ogun   Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon fashewar iskar gas a dakin karatun shugaban kasa Obasanjo da ke Ogun. Rahotanni sun bayyana cewa makinai...

Mutuwar Sheƙau: Rundunar Sojojin ƙasar nan Tayi Magana Kan Rahoton

0
Mutuwar Sheƙau: Rundunar Sojojin ƙasar nan Tayi Magana Kan Rahoton Rundunar sojojin ƙasar nan tayi magana kan rahoton dake nuna cewa shugaban Mayaƙan Boko Haram, Abubakar Sheƙau, ya sheƙa lahira. Sojojin sun ce a halin yanzun ba zasu iya tabbatar da...

Dalilin da Yasa Shugaban Boko Haram, Shekau ya Kashe Kansa

0
Dalilin da Yasa Shugaban Boko Haram, Shekau ya Kashe Kansa   An gano cewa mayakan ISWAP sun mamaye dajin Sambisa inda suka fi karfin dakarun Shekau tun a ranar Laraba. Shugabannin ISWAP sun bukaci Shekau da ya mika wuya sannan dakarunsa su...

KYPC: Ziyarar Gani da Ido

0
KYPC: Ziyarar Gani da Ido   A kokarinta na wayar da kan al'uma don Samar da Shugabanci da Shugabanni nagari, a jahar Kano, kungiyar Youth Promotion Council (KYPC) a karkashin Shugabancin Comrade Idris Ibrahim Unguwar gini, ta fito da wani tsare...

Kungiyar Kwadago ta Dakatar da Yajin Aikin da ta Shiga a Jahar Kaduna

0
Kungiyar Kwadago ta Dakatar da Yajin Aikin da ta Shiga a Jahar Kaduna   Kungiyar kwadago ta Najeriya ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a jahar Kaduna a makon nan. Kungiyar ta sanar da dakatarwar ne ta bakin shugabanta, Ayuba...

Zaman Lafiya Shine Abu Mafi Muhimmanci – Sarkin Musulmai

0
Zaman Lafiya Shine Abu Mafi Muhimmanci - Sarkin Musulmai   Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya ce ba za a yi yaki ba a Nigeria. Sarkin Musulmi ya yi wannan jawabin ne a ranar Laraba a Abuja wurin taron NIREC. Ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta