Home Taska Page 245

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Majalisar Dattawa ta Saka Sabuwar Doka Akan Masu Biyan Masu Garkuwa da Mutane Kudin...

0
Majalisar Dattawa ta Saka Sabuwar Doka Akan Masu Biyan Masu Garkuwa da Mutane Kudin Fansa   Majalisar dattawa a ranar Laraba ta gabatar da sabuwar dokar haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ezrel Tabiowo, hadimin shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan,...

‘Yan Bindiga Sukai Hari Jahar Kaduna Sun Kashe Mutane 8

0
'Yan Bindiga Sukai Hari Jahar Kaduna Sun Kashe Mutane 8   Gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da wani mugun hari da 'yan bindiga suka kai Chikun inda suka halaka rayuka 8. Kamar yadda kwamishinan tsaron cikin gida na jahar ya sanar, 'yan...

Nigeria Air: Kamfanin Jirgin Saman Nageriya Zai Fara Aiki a 2022

0
Nigeria Air: Kamfanin Jirgin Saman Nageriya Zai Fara Aiki a 2022   Ministan Sufurin jirgin sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana cewa sabon kamfanin jirgin sama mallakin gwamnatin tarayya, Nigeria Air zai fara aiki a farkon shekarar 2022. Sirika ya bayyana hakan...

Zanga-Zangar ‘Yan Kwadago: Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Tura Jami’an ‘Yan Sanda Jahar...

0
Zanga-Zangar 'Yan Kwadago: Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Tura Jami'an 'Yan Sanda Jahar Kaduna   Shugaban ‘Yan Sanda na kasa ya tada Dakaru na musamman zuwa Kaduna. IGP Usman Alkali Baba ya bada umarnin a tabbatar da zaman lafiya a jahar. Hakan...

Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Kwara, Abdulfatah Ahmed

0
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Kwara, Abdulfatah Ahmed   Hukumar EFCC ta yi babban kamu yayin da ta kame tsohon gwamnan jahar Kwara Abdulfatah Ahmed. Rahoto ya bayyana cewa, ana zargin gwamnan da karkatar da wasu makudan kudade mallakar jahar. An...

Masarautar Katsina ta Fadi Dalilinta na Soke Hawan Sallah a Wannan Shekarar

0
Masarautar Katsina ta Fadi Dalilinta na Soke Hawan Sallah a Wannan Shekarar   Sarkin Katsina ya kashe bukukuwan hawan sallah a wannan shekara. Abdulmumin Kabiru Usman ya bayyana wannan a wata sanarwa jiya. Mai martaba ya ce za ayi amfani da lokacin wajen...

Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar ya Sanar da Ranar Alhamis 13 ga Watan Mayu 2021...

0
Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar ya Sanar da Ranar Alhamis 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Ranar Sallah   Sanarwar kwamitin ganin wata a Najeriya ta bayyana cewa, ba a alamar watan Shawwal ba. An sanar cewa, gobe za a tashi da...

Jami’an ‘Yan Sanda 21 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai...

0
Jami'an 'Yan Sanda 21 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Jahar Akwa Ibom   Hukumar yan sanda a jahar Akwa Ibom ta bayyana wa gwamnan jahar cewa jami'an yan sanda 21 ne suka rasa rayukansu a harin...

Greenfield: ‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Tuntubar Iyayen Daliban Kan Batun...

0
Greenfield: 'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Tuntubar Iyayen Daliban Kan Batun Kudin Fansa   'Yan bindigan da suka sace daliban Greenfield sun sake tuntubar iyayen daliban kan batun fansa. Sun bayyana sabuwar bukatarsu ta biyan kudin fansa bayan wucewar...

‘Yan Bindiga Sun Kona Ofishin Hukumar zaɓe a Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin Hukumar zaɓe a Jahar Abia   Wasu yan bindiga sun sake kai hari ofishin hukumar zaɓe dake ƙaramar hukumar Ohafia a jahar Abia, inda suka cinna masa wuta. Rahotanni sun nuna cewa babu wanda ya rasa ransa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta