Home Taska Page 246

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnatin Tarayya ta Bada 12 da 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Hutun...

0
Gwamnatin Tarayya ta Bada 12 da 13 ga Watan Mayu 2021 a Matsayin Hutun Sallah   Gwamnatin tarayya ta bada ranakun Laraba da Alhamis daidai da 12 da 13 ga watan Mayun 2021 a matsayin hutun sallah. Ministan al'amuran cikin gida, Ogbeni...

NABTEB ta Saki Sakamakon Jarabawar Nuwamba/Disamba ta 2020

0
NABTEB ta Saki Sakamakon Jarabawar Nuwamba/Disamba ta 2020 Sakamakon jarrabawar NABTEB na November/December ta 2020 ta fito. Ifeoma Isiugo-Abanihe shugaban hukumar na kasa ne ta bada sanarwar. Isiugo-Abanihe ta ce kashi 92.42% sun samu kredit biyar da fiye da haka. Rajistara kuma shugaban...

Matsalar Tsaro ta Kusa Zuwa Karshe a Kasar nan – Sifeto Janar na ‘Yan...

0
Matsalar Tsaro ta Kusa Zuwa Karshe a Kasar nan - Sifeto Janar na 'Yan Sanda   Sabon sifeta janar na 'yan sanda Najeriya ya jaddada cewa matsalar tsaro ta kusa zuwa karshe a kasar nan. Ya sanar da hakan ne yayin bikin...

Bada Kwangila: Tsohuwar Shugabar Hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta Mai da Martani

0
Bada Kwangila: Tsohuwar Shugabar Hukumar NPA, Hadiza Bala Usman ta Mai da Martani   Dakatacciyar shugaban hukumar NPA, Hadiza Bala Usman, ta musanta rahotanni da ke yawo na cewa ita kadai ke iya bada kwangila a NPA. Kamar yadda ta bayyana a...

Abubuwan da ya Kamata Mutum ya Sani Game da Zakkatul Fitr(Zakkar Fidda Kai) –...

0
Abubuwan da ya Kamata Mutum ya Sani Game da Zakkatul Fitr(Zakkar Fidda Kai) - Sheikh Aminu Daurawa   Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jahar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa. A...

Darikar Tijjaniya ta Tabbatar da Nadin Sanusi Lamido Sunusi II a Matsayin Khalifa na...

0
Darikar Tijjaniya ta Tabbatar da Nadin Sanusi Lamido Sunusi II a Matsayin Khalifa na Darikar ta Tijjaniya   Darikar Tijjaniya ta tabbatar da nadin Sanusi II a matsayin Khalifa na darikar ta Tijjaniya. A baya cikin watan Maris, an sanar da Sanusi...

‘Yan Bindiga Sun Sace Masallata 40 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace Masallata 40 a Jahar Katsina   Wasu 'yan bindiga sun afkawa masallaci a jahar Katsina, inda suka sace mutane sama da 40. An ruwaito cewa, sun shigo ne cikin dare suka sace masallatan yayin da suke sallar Tahajjud. Shaidu...

Dakarun sojojin kasan Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 48 da Kwamandojinsu 5 a Jahar...

0
Dakarun sojojin kasan Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga 48 da Kwamandojinsu 5 a Jahar Zamfara   Dakarun sojojin kasan Najeriya karkashin atisayen Operation Tsare Mutane sun sheke 'yan bindiga 48 da kwamandojinsu 5. Hakan ta faru ne a samamen da suka kai...

Yadda Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan Boko Haram a Jahar Kano

0
Yadda Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan Boko Haram a Jahar Kano   Hankulan jama'ar jahar Kano ya tashi bayan kama wasu mutum 13 da ake zargin 'yan Boko Haram ne a Hotoro. Mazauna yankin sun tabbatar da cewa an fara gangami...

Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai ƙaramar Hukumar...

0
Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai ƙaramar Hukumar Safana Dake Jahar Katsina   Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Tsatskiya dake ƙaramar hukumar Safana, jahar Katsina inda suka hallaka mutum 11 tare da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta