Home Taska Page 247

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan Ta’addan Boko Haram 10 a Jahar Kano

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan Ta'addan Boko Haram 10 a Jahar Kano Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kamun wasu mutane da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne a jahar Kano. Mai magana da yawun runduna ta 3 ta...

Mutane 15 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Kifewar Jirgin Ruwa a Jahar Neja

0
Mutane 15 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Kifewar Jirgin Ruwa a Jahar Neja   Kifewar wani jirgin ruwa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 15, yayin da wasu suka nutse a wani yankin jahar Neja. An ruwaito cewa, lamarin ya fuwa ne da...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Osun ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 8

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Osun ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 8   Rundunar 'yan sanda a jahar Osun ta yi nasarar kame wasu gungun masu satar mutane. Rundunar ta bayyana cewa, ta bi diddigin mutanen ne, inda ta gano sun gudo...

Akwai Aljanu Muminai, Daga Cikin su Akwai Mabiya Darikar Tijjaniya Biliyan 3 – Sheikh...

0
Akwai Aljanu Muminai, Daga Cikin su Akwai Mabiya Darikar Tijjaniya Biliyan 3 - Sheikh Dahiru Bauchi   Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce Aljanu biliyan uku su ka karbi Darikar Tijjaniya. Babban Malamin ya ce daga cikin wadannan Aljanu, akwai mukaddamai miliyan...

‘Yan Sanda 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai Ofishin...

0
'Yan Sanda 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Ofishin 'Yan Sanda a Yankin Kudu   'Yan bindiga da suke kaiwa 'yan sanda da ofisoshinsu hari sun sauya salo a inda suka koma yankin kudu-kudu na kasar...

CACOVID ta Kashe Kimanin N25bn – Gwamnan Babban Bankin Najeriya

0
CACOVID ta Kashe Kimanin N25bn - Gwamnan Babban Bankin Najeriya   A shekarar 2020, bayan gwamnatin tarayya, kamfanoni masu zaman kansu sun bada gudunmuwar kudade na raba tallafi ga talakawa. Kamfanonin sun radawa kansu suna gamayyar yaki da Korona wato CACOVID. Gwamnan CBN...

Rokan da Kasar Sin ta Harba Sararin Samaniya a Watan Afrilu 2021 na Shirin...

0
Rokan da Kasar Sin ta Harba Sararin Samaniya a Watan Afrilu 2021 na Shirin Dawowa Duniya   Wani Rokan da kasar Sin ta harba sararin samaniya na shirin fadowa duniya wannan makon. Masana sun bayyana cewa ba'a san takamammen inda wannan roka...

Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Kungiyar IPOB 11

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe 'Yan Kungiyar IPOB 11   Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta kashe wasu mambobin haramtaciyyar kungiyar nan ya Biafra su 11. An kashe maharan ne a yayinda suka kaddamar da hari kan rundunar' yan sanda na karamar...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja   Miyagun ‘Yan bindiga sun kuma aukawa wani Kauye a cikin jahar Neja. Wannan karo an hallaka mutane bakwai a karamar hukumar Magama . ‘Yan bindigan sun dura garin Yangalu dauke da...

Kasashen Afrika 7 da ‘Dan Najeriya Zai Iya Zuwa a Mota

0
Kasashen Afrika 7 da 'Dan Najeriya Zai Iya Zuwa a Mota   Akwai wasu kasashe dake iyaka da Najeriya da mutum zai iya zuwa a mota don yawon bude ido ba tare da hawa jirgi ba. Tafiya a mota na da amfani...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta