Home Taska Page 248

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami ya Lashe Lambar Yabo

0
Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami ya Lashe Lambar Yabo Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya zama gwarzon Ministan shekarar nan ta 2021. Mujallar People and Power ce ta ba Ministan sadarwan wannan lambar yabo. Hakan na zuwa ne lokacin da aka...

Muhimmancin Dacewa da Daren Lailatul Qadri – Dr Kabir Asgar

0
Muhimmancin Dacewa da Daren Lailatul Qadri - Dr Kabir Asgar   Mabiya addinin Islama na cikin kwanaki goma na karshe a watan Ramadana. Malaman addinin sun kwadaitar da mabiyansu da su dukufa cikin Ibada a wadannan kwanaki. A hira da wani babban Malami,...

Shigar Boko Haram Abuja: Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Mariam Yusuf ta...

0
Shigar Boko Haram Abuja: Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Mariam Yusuf ta Musanta Batun   Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya ta musanta rade-radin shigar Boko Haram garin. Kamar yadda kakakin rundunar, Mariam Yusuf ta sanar, a halin yanzu jami'an...

Mamaye Garin Kala-Balge: Sojojin Najeriya Sun Dakile Harin ‘Yan Ta’addan Boko Haram a Jahar...

0
Mamaye Garin Kala-Balge: Sojojin Najeriya Sun Dakile Harin 'Yan Ta'addan Boko Haram a Jahar Borno   'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari garin Rann, hedkwatar garin Kala-Balge a jahar Borno. Sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile harin, sun kuma hana 'yan...

Jami’an Hukumar Kwastam Sun Kwato Buhuhunan Shinkafa a Jahar Oyo

0
Jami'an Hukumar Kwastam Sun Kwato Buhuhunan Shinkafa a Jahar Oyo   Jami'an hukumar kwastam sun dira kasuwar Oja Oba dake Ibadan, babban birnin jahar Oyo inda suka yi awon gaba da buhuhunan shinkafa. Kakakin hukumar kwastam ɗin na Sakta A, ya tabbatar...

‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kai Hari Garin Ajiri Dake Jahar Borno

0
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kai Hari Garin Ajiri Dake Jahar Borno   'Yan ta'addan ISWAP sun kai mugun farmaki garin Ajiri dake karamar hukumar Mafa a Borno. Sun kai harin ne a ranar Lahadi amma har yanzu ba a san iyakar barnar...

Kungiyar Kwadago ta Kasa Reshen Jahar Kaduna ta Alakanta Rashin Tsaro a Jahar da...

0
Kungiyar Kwadago ta Kasa Reshen Jahar Kaduna ta Alakanta Rashin Tsaro a Jahar da Korar Ma'aikata da Gwamnatin Jahar ta yi   Kungiyar kwadago ta alakanta karuwar rashin tsaro a jahar Kaduna ta korar ma'aikata a jahar. Kungiyar ta bayyana haka ne...

Masu Garkuwa da Mutane Sunyi Garkuwa da Mahaifiyar ‘Dan Majalisar Dokokin Jahar Neja

0
Masu Garkuwa da Mutane Sunyi Garkuwa da Mahaifiyar 'Dan Majalisar Dokokin Jahar Neja   ‘Yan bindiga sun kai hari jahar Neja a daren ranar Alhamis inda suka yi awon gaba da wasu mutane, ciki har da mahaifiyar wani dan majalisa, Honarabul...

Hadin Baki da ‘Yan Bindiga: Sarkin Katsina ya Dakatad da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf

0
Hadin Baki da 'Yan Bindiga: Sarkin Katsina ya Dakatad da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf   Ana zargin wani Sarkin gargajiya da goyawa yan bindiga baya a garin Katsina . Wannan ya biyo bayan mutuwan dan bindigan da ya sace dalibai a Kankara. An...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe   An kashe malaman makaranta uku a jahar Yobe makon da ya gabata. Wannan ya auku ne lokacin da yan Boko Haram suka kai hari Geidam. Mutan garin Geidam sun gudu daga...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta