Home Taska Page 249

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a...

0
Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a Watan Ramadana   Mutane a jahar Kano sun bayyana damuwarsu kan shirin wasan kwaikwayo na Dadin-Kowa. Ana haska shirin ranar Talata da Asabar a tashar Arewa24. Iyaye sun yi...

Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta...

0
Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta Janye Matakin da ta Dauka   Kungiyar ASUU ta yi tir da matakin da gwamnatin Nasir El-Rufai ta dauka. Malaman makarantar sun ce karin kudi zai sa dalibai...

Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya

0
Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya   Attajirai da dama suna amfani da dukiyoyinsu domin tallafawa masu karamin karfi ba tare da an roke su ba, mafi yawancinsu suna kafa gidauniya da sunansu ko na kamfanoninsu...

An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda

0
An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda   Mujallar yaɗa labarai a matakin ƙaramar hukumar Dambatta wato FITILAR DAMBATTA ta sake shirya gasar tseren keke a karo na biyu (2) a Karamar Hukumar Dambatta da Makoda. Da...

Bata-Gari Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto

0
Bata-Gari Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Sokoto Jahar Sokoto na daga cikin jahohin arewa da suka fara fuskantar babban kalubale na tsaro. Wasu gayyar 'yan daba a jahar arewa maso yamman sun kai hari ofishin 'yan sandan inda suka...

‘Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da ‘Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin...

0
'Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da 'Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin Mulkin Jonathan fiye da mulkin yanzu - J.Martins   Fitaccen mawakin nan Martin Okwun, wanda aka fi sani da J. Martins, ya roki yafiya daga wurin Goodluck...

Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka...

0
Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka na Rashin Biyewa Masu Nema a Sauke Pantami   Wata kungiyar malaman addinin kirista ta yi tattakin nuna goyon baya ga ministan sadarwa da tattalin arziki na...

An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami’ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%

0
An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami'ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%   Gwamnati ta yi karin da ya kusa kai 2000% a kan kudin makarantar KASU. An kawo wannan karin ba a gama murmurewa daga annobar COVID-19 ba. Masu kashe...

Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan

0
Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan   A yayin da 'yan Boko Haram ke kai miyagun hare-hare a Geidam, sun raba wasiku ga mazauna wurin. Kamar yadda wasikun suka bayyana, 'yan Boko Haram sun ce...

An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da ‘Yan Ta’adda

0
An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da 'Yan Ta'adda   'Yan ta'adda masu da'awar Jihadi sun kai hari kan wasu sojojin kasar Chadi inda suka hallaka 12. An ruwaito cewa, an hallaka 'yan ta'addan 40, saura kuma sun gudu sun bar gawarwakin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta