‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe
An kashe malaman makaranta uku a jahar Yobe makon da ya gabata.
Wannan ya auku ne lokacin da yan Boko Haram suka kai hari Geidam.
Mutan garin Geidam sun gudu daga...
Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a...
Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a Watan Ramadana
Mutane a jahar Kano sun bayyana damuwarsu kan shirin wasan kwaikwayo na Dadin-Kowa.
Ana haska shirin ranar Talata da Asabar a tashar Arewa24.
Iyaye sun yi...
Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta...
Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta Janye Matakin da ta Dauka
Kungiyar ASUU ta yi tir da matakin da gwamnatin Nasir El-Rufai ta dauka.
Malaman makarantar sun ce karin kudi zai sa dalibai...
Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya
Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya
Attajirai da dama suna amfani da dukiyoyinsu domin tallafawa masu karamin karfi ba tare da an roke su ba, mafi yawancinsu suna kafa gidauniya da sunansu ko na kamfanoninsu...
An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda
An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda
Mujallar yaɗa labarai a matakin ƙaramar hukumar Dambatta wato FITILAR DAMBATTA ta sake shirya gasar tseren keke a karo na biyu (2) a Karamar Hukumar Dambatta da Makoda.
Da...
Bata-Gari Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto
Bata-Gari Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Sokoto
Jahar Sokoto na daga cikin jahohin arewa da suka fara fuskantar babban kalubale na tsaro.
Wasu gayyar 'yan daba a jahar arewa maso yamman sun kai hari ofishin 'yan sandan inda suka...
‘Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da ‘Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin...
'Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da 'Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin Mulkin Jonathan fiye da mulkin yanzu - J.Martins
Fitaccen mawakin nan Martin Okwun, wanda aka fi sani da J. Martins, ya roki yafiya daga wurin Goodluck...
Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka...
Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka na Rashin Biyewa Masu Nema a Sauke Pantami
Wata kungiyar malaman addinin kirista ta yi tattakin nuna goyon baya ga ministan sadarwa da tattalin arziki na...
An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami’ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%
An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami'ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%
Gwamnati ta yi karin da ya kusa kai 2000% a kan kudin makarantar KASU.
An kawo wannan karin ba a gama murmurewa daga annobar COVID-19 ba.
Masu kashe...
Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan
Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan
A yayin da 'yan Boko Haram ke kai miyagun hare-hare a Geidam, sun raba wasiku ga mazauna wurin.
Kamar yadda wasikun suka bayyana, 'yan Boko Haram sun ce...