Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 5 a Jahar Benue
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 5 a Jahar Benue
Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai hari garin Anune a karamar hukumar Makurdi ta jahar Benuwe.
Sai dai kuma, sojojin Najeriya sun kai farmaki maboyar 'yan ta'addan inda...
Kabilar Igbo ta fi Samun Kwanciyar Hankalin Rayuwa da Kasuwanci a Arewacin Najeriya –...
Kabilar Igbo ta fi Samun Kwanciyar Hankalin Rayuwa da Kasuwanci a Arewacin Najeriya - Ohanaeze Ndigbo
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo, ta siffanta Arewacin Najeriya a matsayin wurin da yan kabilarsa suka fi samun kwanciyar hankalin rayuwa...
Ba ni da Wata Alaka da Kungiyoyin ‘Yan Ta’adda – Dr Isa Pantami
Ba ni da Wata Alaka da Kungiyoyin 'Yan Ta'adda - Dr Isa Pantami
Ministan sadarwa na Najeriya, Pantami, ya musanta zargin samun matsala da Kiristoci.
Sabanin haka, ministan ya ce yana da kyakkyawar alaka da Kiristoci, cewa wasu daga cikinsu mambobin...
Dirakta Janar na Ofishin Manajin Basussukan Najeriya ta Bayyana Bashin da Ake Bin Najeriya
Dirakta Janar na Ofishin Manajin Basussukan Najeriya ta Bayyana Bashin da Ake Bin Najeriya
Biyo bayan maganar buga N60bn don rabawa gwamnoni, DMO ta bayyana bashin da ake bin Najeriya.
Gwamnan CBN ya ce an buga kudin ne don baiwa gwamnoni...
‘Yan Uwa Sunyi Sanadiyyar Hallaka ‘Dan Uwansu a Jahar Imo
'Yan Uwa Sunyi Sanadiyyar Hallaka 'Dan Uwansu a Jahar Imo
‘Yanuwa sun hada-kai sun hallaka ‘Danuwansa saboda sabanin rabon gado a Imo.
Wani ‘danuwan mamacin ya rankwala masa karfe, hakan ya yi sanadin cikawarsa.
Ko da aka gaggauta aka kai Bawan Allah...
Kotu ta Yanke wa Jarumar Shirin Fina-Finai a ƙasar Ghana Hukuncin Zaman Gidan Gyaran...
Kotu ta Yanke wa Jarumar Shirin Fina-Finai a ƙasar Ghana Hukuncin Zaman Gidan Gyaran Hali na Watanni Uku
Wata Kotu daka zaman ta a Accra, babban birnin ƙasar Ghana ya yanke ma wata jarumar shirin wasan kwaikwayo hukuncin zaman gidan...
Rundunar Sojojin Kasa ta Najeriya ta Musanta Rahotan Dake Cewa ‘Yan Ta’adda ke Rike...
Rundunar Sojojin Kasa ta Najeriya ta Musanta Rahotan Dake Cewa 'Yan Ta'adda ke Rike da Garin Damasak
Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta musanta labarin dake cewa 'yan ta'adda sun kwace garin Damasak.
Kamar yadda kakakin rundunar ya sanar, tabbas 'yan...
Shekaru 14 da Barin Duniya: Babu Abinda Yake Burge Kamar Naji Ana Sauraron Karatun...
Shekaru 14 da Barin Duniya: Babu Abinda Yake Burge Kamar Naji Ana Sauraron Karatun mahaifinmu - 'Dan Marigayi Sheikh Jafar
shekarar 2007 wasu ‘Yan bindiga su ka harbe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
Babban ‘Dan da ya bari a Duniya ya bayyana...
Tuwita ta Zaɓi Ghana ne Kawai Amma Kamfanin Zaifi Maida Hankali ga Najeriya –...
Tuwita ta Zaɓi Ghana ne Kawai Amma Kamfanin Zaifi Maida Hankali ga Najeriya - Shugaban Bankin Sterling
Shugaban Bankin Sterling ya ce yan Najeriya dakansu ne suka tura tuwita taje Ghana ta gina Hedkwatar ta na Africa saboda halinsu.
Abubakar Sulaiman...
JAMB ta Rasa Sama da N10m a Gurin ‘Yan Fashin Intanet
JAMB ta Rasa Sama da N10m a Gurin 'Yan Fashin Intanet
Hukumar JAMB ta ce wasu yan fashin intanet sun kutsa shafinta sun karkatar da fiye da Naira miliyan 10.
Shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyanawa manema labarai hakan...