‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum biyu a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Maharan sun kuma kona gidaje guda bakwai, sannan sun kona mota daya da babur guda...
kuɗin Makamai: Shugaban Sojojin ƙasar nan, Ibrahim Attahiru, (CAOS) ya Bayyana a Gaban Kwamitin...
kuɗin Makamai: Shugaban Sojojin ƙasar nan, Ibrahim Attahiru, (CAOS) ya Bayyana a Gaban Kwamitin Majalisa
Yanzun haka shugaban rundunar sojojin ƙasar nan ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi da majalisa ta kafa don bincikar yadda aka yi da kuɗin...
Kadan Daga Cikin Tarihin Marigayi Dr. Mahmud Tukur
Kadan Daga Cikin Tarihin Marigayi Dr. Mahmud Tukur
A ranar Juma’a, 9 ga watan Afrilu, 2021, Dr. Mahmud Tukur ya rasu bayan gajerar rashin lafiya a garin Abuja.
Tun a ranar aka birne shi a Yola, jahar Adamawa. Wannan karo, legit.ng...
Sarkin Musulmai ya Umarci Al-Ummar Musulmai da Su Fara Duba Watan Ramadana Daga Yau
Sarkin Musulmai ya Umarci Al-Ummar Musulmai da Su Fara Duba Watan Ramadana Daga Yau
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya umarci ɗaukacin al'ummar Musulmi da su fara duba jinjirin watan Ramadana daga ranar Litinin.
Sarkin ya bada wannan umarnin ne...
Yadda Zaka yi Rijistar JAMB a 2021
Yadda Zaka yi Rijistar JAMB a 2021
Hukumar dake shirya jarabawar share fagen shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da fara sayar da fom ranar Asabar ɗin da ta gabata.
JAMB ta dakatar da fara yin rijistar ne tun...
Dalilin da Yasa Muke Amfani da Otal ɗin da Muka Kwace a Hannun Sambo...
Dalilin da Yasa Muke Amfani da Otal ɗin da Muka Kwace a Hannun Sambo Dasuƙi - Hukumar EFCC
Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ta bayyana dalilin da yasa take amfani da Otal ɗin da aka kwace...
‘Yan Ta’adda Sun Kai wa Jahar Borno Farmaki, Sun Saci Kayan Tallafi Tare da...
'Yan Ta'adda Sun Kai wa Jahar Borno Farmaki, Sun Saci Kayan Tallafi Tare da Kona Wasu
'Yan ta'adda sun saci wasu kayan tallafi sannan suka bankawa wasu wuta a Damasak, jahar Borno.
Kamar yadda NWC ta tabbatar, wannan karo na biyu...
Kisan Mahauta 7 ‘Yan Arewa: Shugaban Hausawa a Jahar Imo ya Wanke ‘Yan Kungiyar...
Kisan Mahauta 7 'Yan Arewa: Shugaban Hausawa a Jahar Imo ya Wanke 'Yan Kungiyar IPOB
Wani shugaban Hausawa a jahar Imo ya karyata zargin da ake yiwa kungiyar IPOB da kisan Hausawa.
Ya siffanta kisan Hausawa mahautan 7 da rikicin siyasa...
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Safarar Kwayoyi Wanda ya Hadiye Hodar Iblis ta kimanin...
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Safarar Kwayoyi Wanda ya Hadiye Hodar Iblis ta kimanin N423m
Hukumar NDLEA ta yi babban kamu a tashar jirgin Murtala dake Legas.
Wannan karon, mutumin ya yi bahaya sau biyar inda ya kashe dukkan hodar da...
Abubuwan da Muka Fuskanta a Hannun ‘Yan Bindiga – Daliban Afaka 5
Abubuwan da Muka Fuskan ta a Hannun 'Yan Bindiga - Daliban Afaka 5
An sada karin daliban biyar da suka samu kubuta da iyayensu a jahar Kaduna.
A ranar Alhamis , mun kawo muku labarin cewa yan bindiga sun sake karin...