Home Taska Page 251

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam   Labari da dumisa: Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jahar kuma Sanata mai ci a yanzu, Ibrahim Geidam. Mazauna garin sun bayyanawa TVCNews cewa yan bindigan sun...

‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3

0
'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3   Kwanaki uku bayan garkuwa da su, an tsinci gawawwakinsu a cikin daji. Gwamnan jahar Kaduna ya yi Alla-wadai da wannan kisan gillan da aka yiwa dalibai. Wannan ya biyo bayan...

Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa’ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta...

0
Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa'ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta Kama Mutane 5 a Abuja   NCC ta sanar da kama mutane biyar waɗanda take zargi da aikata laifin rijistar layin waya ba bisa ƙa'ida ba a...

Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya – Ministan Tsaro

0
Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya - Ministan Tsaro   Ministan tsaro ya ce mutuwar Idris Deby matsala ce ga masu makwabta da Chadi. Bashir Magashi ya ce babu kasar da za ta koka da rashin Idris...

Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da ‘Yan Bindiga

0
Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da 'Yan Bindiga   Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi ya kwana biyu bai shiga daji ganawa da yan bindiga ba. Wannan ya biyo bayan caccakan da wasu mutane suke masa. Sheikh Gumi ya ce kawai...

‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo

0
'Yan Bindiga Sun Sace Ma'aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo   'Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan aikin gini a wani yankin jahar Ondo. Rahotanni daga rundunar 'yan sanda sun bayyana cewa, an sace mutanen ne ranar Talata. Tuni...

Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Dake Jahar Kaduna

0
Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Dake Jahar Kaduna   Rahoto ya bayyana yadda aka sace daliban jami'ar GreenField dake jahar Kaduna a jiya Talata. An bayyana cewa, 'yan bindigan sun harbe mai gadin makarantar a kokarinsa na rufa kofa. An...

Daliban Jami’ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m

0
Daliban Jami'ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m   Masu garkuwa da suka sace dalibai a Jami'ar Greenfield a Kaduna sun nemi kudin fansa. Yar uwan daya daga cikin daliban ta ce masu garkuwar sun ce a biya su Naira...

‘Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama’a

0
'Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama'a   'Dan sanda da mai abun hawa yaci zarafi, ASP Sunday Erhabor yace bai taba harin kowa ba ashekaru 29 da yayi yana aiki. Dan sandan mai hakuri, yayi suna...

An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki

0
An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki   A halin yanzu tashin hankula tare da neman hanyar tsira ya cika babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki. Masu ababen hawa a halin yanzu sun tsaya cak inda wasu ke neman mafaka...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta