NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya
NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya
Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da bullar cutar murar tsuntsaye a jahohi bakwai a fadin kasar.
Jahohin da sabuwar cutar ta billo sun hada...
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda
IGP Usman Alkali Baba ya kama aiki gadan-gadan a matsayin sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya.
Cire tsohon IGP, Mohammed Adamu, ya zo wa yawancin ‘yan Najeriya a bazata.
Adamu...
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo
Akalla fursunoni 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri ne suka dawo don radin kansu.
An tattaro cewa galibi wadanda suke jiran shari', wadanda ke da karancin zaman...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna
Wasu mahara da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum 5 a karamar hukumar Chikun a Kaduna.
Wadanda aka kashe sune Samson Danladi, Luka Gajere, Amos Ali, Titus Baba da Damali...
Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya – Kamfanin...
Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya - Kamfanin Jiragen Azman
Kwamitin binciken NCAA ya bayyana dalilin dakatar da jiragen Azman tare da shimfida musu ka'idoji.
Hukumar NCAA dai ta dakatar da Azman Air saboda karya...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mai Garkuwa da Mutane Tare da Bindigu 2 ƙirar AK-47
Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana cewa ta kama wani mutumi da ake zarginsa da aikata laifin garkuwa da mutane.
Yan sandan sun...
Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara
Yara Biyu Sun Rasa Rayukan Su a Suleja Sakamakon Gobara
Allah ya yi wa wasu yara biyu rasuwa a Anguwar Dawaki da ke Suleja, Jahar Niger.
Hakan ya faru ne sakamakon gobara da ta tashi a gidansu a daren ranar Alhamis.
Alhassan...
Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki – Fadar...
Bikin Ista: Kalaman da Kukah ya yi Akwai Son Zuciya a Ciki - Fadar Shugaban Kasa
Fadar Shugaban kasa ta soki kalaman Kukah tare da bayyana cewa akwai son zuciya a ciki.
Garba Shehu, ya ce bai kamata malamin addini ya...
‘Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin ‘Yan...
'Yan Bindiga Sun Kubutar da Fursunoni Sama da 1500 Tare da Kona Motocin 'Yan Sanda a Jahar Imo
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gidan yari da hedikwatar 'yan sanda a jahar Imo.
An bayyana cewa, sun kubutar da fursunoni tare...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe ‘Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe 'Yan Bindiga 3 Tare da ƙwato Bindigu 5 ƙirar AK-47
Hukumar 'yan sanda a jahar Neja ta samu nasarar aika yan bindiga uku zuwa lahiya a wani musayar wuta d suka yi tsakaninsu.
A...