Saturday, April 1, 2023
Home Taska Page 253

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata

0
Nasarawa: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata Ana tsakiyan Ibada, bata gari cikin al'umma sun yi aika-aika Masu garkuwa da mutanen sun bukaci kudin fansa milyan hamsin, amma daga baya sun rage - Har...

An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da ‘Yan Daba Suka...

0
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da 'Yan Daba Suka Saki a Jihar Edo     Rundunar 'yan sanda ta Jihar Edo a kudancin Najeriya ta kama fursuna 10 daga cikin waɗanda suka tsere daga gidajen yari...

Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO

0
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO      Jekadun kasashe a ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya WTO sun gabatar da sunan tsohuwar ministar kuɗin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin sabuwar shugabar ƙungiyar.   Idan dai har aka zaɓi Ngozi...

Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar

0
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar Har yanzu, dalibai basu daina fuskantar tsangwama kan irin tufafin da suke sanyawa ba Yayinda ake hana wasu shiga don sun sanya Hijabi, ana hana wasu shiga don bayyana...

An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana...

0
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana Fita Hukumar Sojin saman Najeriya ta yi tsokaci kan zargin cin zarafi da take hakkin dan Adam da aka yiwa wasu jami'anta. Hukumar ta yi Alla-wadai da...

 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe 

0
 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe       Mutanen da suka wawashe kayan gwamnati, da gidajen ajiyar abinci a jihar Adamawa sun fara mayar da kayan da suka ɗiba.    Rahotani sun ce tun jiya mutane suka fara fito...

Legas: An Kashe Wasu  ‘Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu Yayin Zanga-Zangar Endsars 

0
Legas: An Kashe Wasu  'Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu  Yayin Zanga-Zangar Endsars       Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce an kashe jami'anta shida tare da raunata 38 sakamakon barkewar rikici a zanga-zangar nuna adawa da cin zalin 'yan sanda...

Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan...

0
Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan Abinci   Jami'in NSCDC ya rasa aikinsa sakamakon satan kayan abincin COVID-19 a Abuja A ranar Litinin bata gari suka fasa runbun abinci a unguwar Gwagwalada sukayi wawason...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS An lalata motocin BRT da dama a Lagos ranar Talata, 27 Oktoban shekarar 2020 - Yan tawayen sun aikata barnar tasu a Mil 2 wani bangare na jahar ta Legas Rahotanni sun bayyana...

Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa

0
Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa Babbar kotun Kubwa da ke birnin Abuja, ta umarci Abubakar Atiku da yayi gaggawar mayar wa tsohuwar matarsa yaransu 3 Abubakar Atiku, da ne ga tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya,...
- Advertisement -