Home Taska Page 254

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka ‘Yan Fashin Teku 4

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka 'Yan Fashin Teku 4   Rundunar 'yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu nasarar hallaka wasu mutane huɗu da ake zargin yan fashin teku ne. Kakakin yan sandan jahar ya tabbatar da faruwar lamarin,...

Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno

0
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno An tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon harin da Boko Haram ta kai Damasak. Mustapha Bako Kolo, shugaban karamar hukumar Mobbar a jahar Borno ne ya bayyana hakan. Baya ga...

Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci

0
Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci   Alkali Hadiza Shagari ta babbar kotun tarayya dake Katsina ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi hukunci. Kamar yadda kwamandan NDLEA na jahar, Momoudou Sule ya sanar, Ibrahim...

‘Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna 'Yan bindiga sun halaka wani masunci a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Kaduna, Mista Samuel Aruwan ya tabbatar da hakan. Mr Aruwan ya ce an fara...

‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna   Yan bindiga sun shiga garkuwa da mutane a barikin Sojoji. Wannan ya biyo bayan sace daliban makarantar FCFM dake Afaka Wasu yan bindiga yanzu haka sun kai farmaki...

Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas

0
Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas Tukunyar iskar gas ta fashe ta yi 'bindiga' a Agboju a jahar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun jikkata sakamakon fashewar. Hukumar LASEMA ta jahar Legas ta tabbatar da afkuwar lamarin...

Jami’ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa...

0
Jami'ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa Ka'ida ba - JAMB   Hadaddiyar Hukumar Jarrabawar Shiga Jami'a (JAMB) ta bankado badakalar bada kofofin shiga a jami'ar Abuja. Hukumar ta ce, an ba ta amince da...

Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance

0
Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance   Gwamnatin Najeriya ta ƙirƙiro da hanyoyi da dama domin rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta jefa ɗai-ɗaikun yan Najeriya da kuma yan kasuwa. Ɗaya daga cikin abun da ta ƙirƙiro...

Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su – Sheikh Daurawa

0
Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su - Sheikh Daurawa A wata zanta wa da BBC Hausa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi magana game da abubuwan da ake bukatar mai azumi ya kiyaye su. Kamar yadda...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna   Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum biyu a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna. Maharan sun kuma kona gidaje guda bakwai, sannan sun kona mota daya da babur guda...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta