‘Yan Arewa: An Kashe ‘Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo
'Yan Arewa: An Kashe 'Yan Kasuwa 7 a Jahar Imo
An shiga cikin yanayin tashin hankali a jahar Imo bayan kisan wasu yan kasuwa 7 'yan Arewa da aka yi a cikin kwana biyu.
Shaidun gani da ido sun tabbatar a...
Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno
Bayan Bace War sa: An ga Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya a Borno
An gano jirgin yakin sojojin saman Najeriya da ya bace a yankin arewa maso gabas.
An ga jirgin ne a karamar hukumar Konduga dake da kusanci da garin...
Harbo Jirgin Yaƙin Sojoji: Sojojin Saman Najeriya Sun Karyata Bidiyo da ‘Yan ƙungiyar Boko...
Harbo Jirgin Yaƙin Sojoji: Sojojin Saman Najeriya Sun Karyata Bidiyo da 'Yan ƙungiyar Boko Haram Suka yi
Sojojin saman Najeriya sun musanta iƙirarin ƴan ƙungiyar Boko Haram na harbo jirgin yaƙin sojoji tun daga sama.
Dama jirgin yaƙin ya tafka hatsari...
Gyara Bututun Man Fetur: Kamfanin Man Fetur na NNPC ya Kashe Kuɗi Kimanin N53.36bn
Gyara Bututun Man Fetur: Kamfanin Man Fetur na NNPC ya Kashe Kuɗi Kimanin N53.36bn
Kamfanin man fetur na ƙasa NNPC ya fitar da rahoton dake nuna kashe kuɗaɗe kimanin 53.36 biliyan wajen gyara bututun man fetur.
Kamfanin ya fidda jadawalin yawan...
Bayan Biyan Kudin Fansa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Mutane Hudu
Bayan Biyan Kudin Fansa: Masu Garkuwa da Mutane Sun Kashe Mutane Hudu
Har yanzu yan bindiga sun ki sakin malamin nan na Kano Sheikh Abdullahi Shehu Mai Annabi bayan biyan kudin fansa.
Maimakon haka ma, maharan sun saki gawarwakin mutum hudu...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Ministan Wasanni, Damishi Sango
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Tsohon Ministan Wasanni, Damishi Sango
Rahoto ya shaida cewa, a daren ranar Laraba 'yan bindiga sun kai hari gidan Damishi Sango.
Sango ya kasance tsohon ministan wasanni dan asalin jahar Filato a arewacin Najeriya.
A yayin...
Gobara ta yi Sanadiyyar Raunata Jam’an Kwana-Kwana Uku a Jahar Kaduna
Gobara ta yi Sanadiyyar Raunata Jam'an Kwana-Kwana Uku a Jahar Kaduna
Wata gobara da ta tashi a jahar Kaduna ta yi sanadiyyar raunata jami'an kwana-kwana uku.
An ruwaito cewa, wasu mutane dake kokarin kare dukiyoyinsu su ma sun jikkata a wurin.
Tuni...
NIN: Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Sadarwa Zasu Tattaunawa Kan Rufe Layukan Waya
NIN: Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Sadarwa Zasu Tattaunawa Kan Rufe Layukan Waya
Gwamnatin tarayya da kamfanonin sadarwa zasu haɗu don tattaunawa kan hukuncin da kotu ta yanke na dakatar da rufe layukan waya a watan Afrilu.
A ranar Laraba, wata kotu...
Kano: Gwamnatin Jahar ta ƙwace Filaye 400 Daga Hannun Mutane
Kano: Gwamnatin Jahar ta ƙwace Filaye 400 Daga Hannun Mutane
Gwamnatin jahar Kano ta bayyana cewa ta ƙwace filaye 400 daga hannun wasu mutane ta maida ma asalin waɗanda suka mallake su.
Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci na jahar, Barista...
Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano
Yadda Mahaifi ya yi Sanadiyyar Kashe ɗansa a Jahar Kano
Yan sanda a Kano sun tabbatar da kama uban da ya kashe ɗansa ta hanyar lakada masa duka saboda zarginsa da sata.
Yan sandan sun ce an tsare mahaifin an tura...