An Hada Motar da Bata Amfani da Man Fetur a Najeriya
An Hada Motar da Bata Amfani da Man Fetur a Najeriya
Shugaban hukumar zanen motoci a Najeriya (NADDC), Jelani Aliyu, ya bayyana kerarriyar mota mai amfani da lantarki ta farko Najeriya.
Bikin bayyana motar kirar 'Hyundai Kona' ya auku ne ranar...
Yadda Mutane Shida(6) Suka Rasa Rayukan su a Titin Birnin Gwari
Yadda Mutane Shida(6) Suka Rasa Rayukan su a Titin Birnin Gwari
Rayukan mutane 6 sun salwanta yayin da wasu 6 suka jigata sakamakon mummunan hatsarin da ya auku a titin Birnin Gwari.
'Yan bindigan da jami'an tsaro suka biyo ne suka...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni – Abduljabbar Nasir Kabara
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni - Abduljabbar Nasir Kabara
An bayyana dalilin da yasa Gwamna Abdullahi Ganduje ya haramta wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara yin wa’azi a Kano.
Kabara ya yi zargin cewa hakan ya kasance...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Wa ‘Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kai Wa 'Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno
Yan ta'addan Boko Haram sun kai wa yan sandan Nigeria hari a Borno.
Sun kwace motoci biyu na yan sanda a yayin harin.
Hakan ya faru ne yayinda...
Jami’an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna
Jami'an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna
Wasu da ake zargin jami'an tsaro na farin kaya (DSS) sun kama wasu shugabannin CNG a Kaduna.
Wadanda aka kama sune shugaban kungiyar, Ashir Shariff Nastura da kuma Balarabe...
Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani
Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani
Shaikh Abdul Jabbar Kabara ya yi martani kan dakatarwa da gwamnatin Kano ta yi masa.
Shaihin malamin cikin tattaunawar da aka yi da shi ya ce zaluntarsa...
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara
Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar tippe da ke Gwarimpa a garin Abuja.
Gobarar ta yi sanadin rasa rayuka shida yayin da wasu suka samu miyagun raunika.
An gano cewa wasu daga cikin 'yan...
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona
Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19.
Kamfanin dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za'a killaceta.
A ranar 28 ga Junairu, Alkalin ta halarci taron karrama marigayi Alkali Ibrahim...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra’ayin...
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra'ayin Fitowa Takarar Shugaban Kasa
Fitaccen masanin kimiyyar magunguna, Mista Sam Ohuabunwa, ya ce zai fito takarar shugaban kasa a 2023.
Ohuabunwa, wanda shine shugaban kungiyar masana kimiyyar...
‘Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto
'Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto
'Yan bindiga sun kai wa tsohon dan majalisar dokokin jahar Sokoto, Abdulwahab Goronyo hari a gidansa.
Yayin harin, sun harbi tsohon dan majalisar a kafarsa sannan sun kuma awon gaba da...