Home Taska Page 262

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da ‘Yan Bindigan...

0
Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da 'Yan Bindigan da Suka Nuna Sha'awar Yin Sulhu ba - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi ya ce yan bindiga ba za su mika wuya ba sai sun tabbatar...

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Abia

0
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 11 a Jahar Abia Mutune 11 sun mutu sakamakon artabu tsakanin sojoji da yan bindiga a garin Abia. Yan bindigan ne suka afkawa sojojin a Ariaria a Abia yayin da suka fito sintiri bayan samun rahotannin...

Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya – Dr Obadiah Mailafia

0
Kasashe Masu Karfin Iko a Duniya Suna Son Tarwatsa Najeriya - Dr Obadiah Mailafia   Dr Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin bankin CBN ya ce gara mulkin Abacha da na Buhari. Mailafia ya kuma yi ikirarin cewa manyan kasashen duniya da ke son...

Sunayen Mutanen da Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema

0
Sunayen Mutanen da Rundunar 'Yan Sandan Jahar Ebonyi ta Take Nema   Rundunar 'yan sanda a jahar Ebonyi sun bayyana sunan wasu mutane 18 da suke nema ruwa a jallo. Yan sandan sun bayyana cewa suna zargin mutanen da hannu a tayar...

Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia

0
Sojojin Najeriya Sun Bankado Wata Haramtacciyar Matatar Man Fetur Dake Aiki a Jahar Abia   Sojojin Najeriya sun bankado wata haramtacciyar matatar man fetur dake aiki a jahar Abia. Sojojin sun afkawa matatar, yayin da suka lalata ta suka kuma fatattaki ma'aikatanta...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa ‘Yan Bindigan Zamfara...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutumin da yake Kaiwa 'Yan Bindigan Zamfara Babura An samu gagarumin nasara wajen yaki da yan bindigan da suka addabi Arewacin Najeriya. Jami'an yan sanda sun damke mutumin da ke kaiwa yan bindigan babura. An...

An gurfanar da ‘Yan Boko Haram Fiye da 1,000 – Lucky Irabor

0
An gurfanar da 'Yan Boko Haram Fiye da 1,000 - Lucky Irabor   Rundunar sojojin Nigeria ta ce a kalla yan Boko Haram 500 suna daure a gidan yari Rundunar ta ce wasu daga cikinsu an yanke musu hukuncin dauri har na...

‘Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300

0
'Yan Banga a Jahar Ondo Sun kama Shanu Sama da 300 A karo na biyu, 'yan bangan Amotekun sun sake kame wasu shanu da suka haura 300 a Ondo A baya an kame shanu sama da 100 a kan hanyar Akure...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue...

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Wadanda Ake Zargi da Kai wa Gwamnan Jahar Benue Hari Rundunar yan sanda ta kama masunta yan kabilar jukun su uku kan zargin hannu cikin harin da aka kai wa tawagar Gwamna Samuel Ortom na...

‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’an ‘Yan Sanda Uku a Jahar Abia

0
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'an 'Yan Sanda Uku a Jahar Abia   Miyagun 'yan bindiga sun halaka jami'an 'yan sandan uku tare da kwashe makamansu. Lamarin ya faru ne bayan 'yan bindigan sun budewa 'yan sandan wuta a kan titi yayin da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta