Home Taska Page 261

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami’anta Biyu

0
Kin Amsar Cin Hanci: Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Karrama Jami'anta Biyu   Rundunar 'yan sandan jahar kano ta karrama jami'anta biyu kan kin amsar cin hanci. Hakan ya faru ne yayinda jami'an suke gudanar da aikinsu a hukumar kare hakkin...

Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo

0
Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo   Bayan shekaru shida, kotu ta yanke hukunci kan barayi uku a jahar Ondo. Yan fashin su shiga unguwa inda suka kwace wayoyi kuma suka tafi da babur. Yanzu Alkali ya ce hukumar...

Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar

0
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga 'Yan Siyasa - Safiyanu Abubakar   Daraktan hukumar Zakka ta jahar Kano, Safiyanu Abubakar, yace jahar na shirin mayar da Zakka dole ga masu damar biya. Kamar yadda Abubakar ya sanar, daga yanzu...

An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto

0
An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto   Wata bakuwar cuta da ba'a gano ta ba har yanzu ta bulla a wata makarantar kwana dake jahar Sakkwato, cibiyar daular Islamiyya. TVC ta rahoto cewa cutar kawo yanzu ta hallaka dalibi daya...

An yi Jana’izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani

0
An yi Jana'izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani An yi jana'izar tsohon Limamin Masallacin Harami da ke birnin Makkah, Sheikh Muhammad Ali Al-Sabuni. Ya kasance daya daga cikin limaman da ke jagorantar sallar Taraweeh a Masallacin Harami a...

Jami’in ‘Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia

0
Jami'in 'Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia   Jami'in dan sanda ya bindige abokin aikinsa bisa kuskure a garin Aba da ke jahar Abia. Hakan ya faru ne a lokacin da yan sandan ke kokarin kama wasu...

Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa – Kunle Olajide

0
Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa - Kunle Olajide   Dattawan yarbawa sun ce nesanta kansu da yunkurin fitar da yarbawa daga Nigeria da Sunday Igboho ke neman yi. Kunle Olajide, Sakataren Kungiyar Dattawan Yarbawa ta YCE...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun sake kai hari kananan hukumomin Igabi da Jema'a a jahar Kaduna. Maharan sun halaka mutane uku a Kauyen Ungwan Lalle sun kuma kashe guda a Golgofa. Kwamishinan tsaro da harkokin...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ‘Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa 'Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta   Wasu 'yan bindiga sun farmaki yan sanda ya yin da suke tsakar sintiri a garin Ashaka, karamar hukumar Ndokwa, jahar Delta. Maharan sun hallaka wani ƙaramin sufeta sannan suka babbaka ma...

Hukumar Kwastam ta Rasa Jami’inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa

0
Hukumar Kwastam ta Rasa Jami'inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa   Wani jami'in hukumar Kwastam mai suna Aliyu AA ya riga mu gidan gaskiya a Legas. Mai magana da yawun hukumar Kwastam, Idaho Sulaiman ya bada sanarwar rasuwar. Sulaiman ya ce Aliyu AA ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta