Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona
Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona
Florentino Perez, shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ya kamu da corona.
Kungiyar ta sanar da hakan ne cikin wani sako da ta fitar a ranar Talata.
Sanarwar ta ce amma a...
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF
Tsohon shugaban rundunar sojojin sama na Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aiki.
Ya bayyana cewa, ya cimma burinsa na abindsa yake son cimmawa a aikin...
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha – STEM
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha - STEM
Wata kungiyar fasaha mai suna STEM ta bayyana cewa akwai karancin matan arewa a fannin fasaha.
Kungiyar ta bayyana wasu dalilai da suka zamto jigo na hana matan shiga fannin na fasaha.
Hakazalika...
‘Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari karamar hukumar Giwa, jahar Kaduna, bayan sojoji sun gama kakkabe abokansu.
Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Kaduna, Samuel Aruwan, ya tabbatar da sake kai harin...
‘Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi
'Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi
'Yan sanda sun harbi wani mutum da rundunar ke nema ruwa a jallo a Jahar Ogun.
Mutumin da ake zargin dan kungiyar asiri kuma makashi ne ya gamu da ajali bayan da yan sanda suka...
Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro...
Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro - Sunday Igboho
Wani matashi mai rajin kare hakkin yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya isa jahar Ogun.
Ya isa jahar ne...
Yan Sanda Sun Harbe ‘Yan Fashi a Adamawa
'Yan Sanda Sun Harbe 'Yan Fashi a Adamawa
'Yan sanda a jahar Adamawa tare da hadin kan 'yan banga da mafarauta sun samu nasarar kashe 'yan fashi.
Sun kuma samu nasarar kame daya daga cikin 'yan ta'addan a yayin farmakin
'Yan sandan...
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: ‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Chabal da wasu anguwannin Magumeri dake jahar Borno.
Al'amarin ya faru ne a ranar Lahadi wanda...
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno
Sabbin hafsoshin sojojin da shugaba Muhammadu Buhari ya nada sun isa jahar Borno a ranar Lahadi.
An bayyana cewa hafsoshin sun isa garin Maiduguri domin zaman tattauna yadda zasu bullowa ta'addanci a yankin.
Hafsoshin zasu...
Babban Sifeton Rundunar ‘Yan Sanda da Sauran Manyan Jami’ai Za Suyi Ritaya
Babban Sifeton Rundunar 'Yan Sanda da Sauran Manyan Jami'ai Za Suyi Ritaya
Babban sifeton rundunar 'yan sanda tare da mataimakansa manya da kanana guda goma sha uku zasu yi ritaya.
Doka ta tanadi cewa jami'an dan sanda zai yi ritaya idan...