Bayan Nada Sababbin Hafsoshin Tsaro: Sojojin Najeriya Sun Wargaza Sansanin ‘Yan Boko Haram
Bayan Nada Sababbin Hafsoshin Tsaro: Sojojin Najeriya Sun Wargaza Sansanin 'Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya sun afkawa sansanin 'yan ta'addan Boko Haram a dajin Sambisa.
Harin ya biyo bayan sa'o'i kadan da aka nada sabbin hafsoshin sojojin Najeriya.
Sojojin sun bayyana cewa...
Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona
Bill Gates ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Rigakafin Corona
Wani babban ba'amurke mai taimakon jama'a ya bai wa Najeriya shawara kan sayen rigakafin Covid-19.
Ya bayyana cewa Najeriya ba ta bukatar sayen allurar a wannan lokaci da take fama da karancin...
Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar
Sokoto: Bakuwar Cuta ta Fara Kashe Mutane a Jahar
Gwamnatin jahar Sokoto ta fidda wata sanarwa mai bayyana barkewar wata sabuwar cuta a wani fannin jahar.
Sanarwar mai dauke da sa hannun gwamnan jahar ta bayyana cewa mutane hudu sun mutu...
Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata
Cutar Sarkewar Numfashi: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Talata
Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara.
Kusan makonni uku a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona kullum.
Gwamnatin...
ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa
ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa
Allah ya yi tsohon alkali Abdulkadir Orire rasuwa.
Tsohon alkalin ya rasu yana da shekaru 87 a duniya.
Shine alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ah a jihar Kwara...
Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar
Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar
Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da ginin wani katafaren asibitin kebe masu Korona.
Kasar ta bayyana ci gaba da hadin kanta da Najeriya wajen yaki da Korona.
Hukumar lafiya...
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su
Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu, Buhari ya amsa a yau.
Wadanda shugaba Muhammadu...
Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga
Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga
Fasinjoji na shan wahala sakamakon zanga-zangar direbobin motocci ke yi a Jahar Lagos.
Direbobin sun tsunduma zanga-zangar ne saboda wasu kudade da hukumar harajin Jahar Lagos ta kakaba musu.
Wasu direbobin na dauke...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga...
Hukumar 'Yan Sandan Najeriya ta yi Sababbin Sauye Sauye da canza Wuraren Aiki ga Jami'anta
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da sabbin sauye sauye a tsakanin jami'anta.
Rundunar ta sauya wa wasu kwamishinonin yan sanda wuraren aiki.
Har ila yau hukumar...
Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara
Yaduwar Corona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Tun Shigowar Sabuwar Shekara
Adadin masu kamuwa da Korona yana karuwa kullum tun da aka shiga sabuwar shekara.
Kwanaki 9 a jere, yan Najeriya sama da 1000 ke kamuwa da Korona.
Gwamnatin tarayya...