Home Taska Page 265

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Babu Sulhu Tsakaninmu da ‘Yan Bindiga – Gwamnatin Jahar Kaduna

0
Babu Sulhu Tsakaninmu da 'Yan Bindiga - Gwamnatin Jahar Kaduna   Matsalar tsaro na cigaba da kwasan rayukan mutane a jahar Kaduna. A rana guda, gwamnatin jahar tayi alhinin kisan mutane sama da 20. Gwamna El-Rufa'i ya bayyana cewa babu sulhu tsakaninsa da...

‘Yan Bindiga Sun Budewa motar Gawa Wuta

0
'Yan Bindiga Sun Budewa Motar Gawa Wuta   'Yan bindiga sun tare motar daukar gawa sun sace kanin marigayin da ake dauke da gawarsa. Yan bindigan sun kuma kashe wani direban mota da ke biye da motar daukar gawar. Masu garkuwa da mutanen...

Tukur Buratai: Jawabin Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasar Najeriya, a Gurin Taron Bankwana da...

0
Tukur Buratai: Jawabin Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasar Najeriya, a Gurin Taron Bankwana da Aiki   Tsohon babban hafsan sojojin kasar Nigeria, Tukur Buratai, ya ce kaunar da mahaifinsa ke yi wa Buhari yasa Buhari ya nada shi mukaminsa. Janar Tukur Buratai...

Karin Wa’adin Sifeto Janar: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun

0
 Karin Wa'adin Sifeto Janar: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Martani Kan Batun   Rundunar 'yan sanda ta karyata rahoton da wata kafar yada labarai ta watsa akan IGP Adamu, babban rundunar 'yan sanda. Jaridar SaharaReporters ta wallafa cewa IGP Adamu ya bayar...

Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya – Sarkin Anka

0
Dalilin Tabarbarewar Ilimi a Najeriya - Sarkin Anka Shugaban majalisar sarakunan Zamfara kuma sarkin Anka, ya alakanta tabarbarewar ilimi da auren mace fiye da daya. Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ja kunnen maza a kan auren mace fiye da daya saboda...

Amurka ta Nada ‘Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika

0
Amurka ta Nada 'Yar Najeriya a Matsayin Daraktar Harkokin Afrika 'Yan Najeriya a fadin duniya na nuna bajintansu a bangarori daban-daban na rayuwa. Wata mai sharhi kan lamuran yau da kullum, Zainab Usman, ta samu mukami a Amurka. Zainab Usman ta samu...

Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m

0
Wutar Lantarki: Bankin Duniya Ya Taimakawa Najeriya da Kudi $500m   Bankin Duniya ta baiwa Najeriya wani tallafi mai muhimmanci ga al'umma. Najeriya na cikin kasashe mafi fama da rashin wutan lantarki a duniya, cewar bankin duniya. Kusan rabin yan Najeriya basu gani...

Crytocurrency: Babban Bankin Najeriya ya Bawa Bankunanan Najeriya Umarnin Rufe Asusun ‘Yan Kasuwa Da...

0
Crytocurrency: Babban Bankin Najeriya ya Bawa Bankunanan Najeriya Umarnin Rufe Asusun 'Yan Kasuwa Da Kamfanoni Masu Amfani da Kudin Yanar Gizo   Babban bankin Najeriya ya sake jaddada haramcin ta'ammuli da kudadden yanar gizo. Babban bankin ya bayyana ta'ammuli da kudaden a...

‘Yan Sanda Sun Kama Bata-Gari a Jahar Kaduna

0
'Yan Sanda Sun Kama Bata-Gari a Jahar Kaduna Wata rundunar 'yan sanda a jahar Kaduna sun samu nasarar cafke wasu bata-gari a jahar. Sun kame mutanen biyu ne dumu-dumu da zargin laifin satar motoci a cikin jahar Kaduna. Sun kuma samu nasarar...

An Hada Motar da Bata Amfani da Man Fetur a Najeriya

0
An Hada Motar da Bata Amfani da Man Fetur a Najeriya   Shugaban hukumar zanen motoci a Najeriya (NADDC), Jelani Aliyu, ya bayyana kerarriyar mota mai amfani da lantarki ta farko Najeriya. Bikin bayyana motar kirar 'Hyundai Kona' ya auku ne ranar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta