Home Taska Page 266

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda Mutane Shida(6) Suka Rasa Rayukan su a Titin Birnin Gwari

0
Yadda Mutane Shida(6) Suka Rasa Rayukan su a Titin Birnin Gwari     Rayukan mutane 6 sun salwanta yayin da wasu 6 suka jigata sakamakon mummunan hatsarin da ya auku a titin Birnin Gwari. 'Yan bindigan da jami'an tsaro suka biyo ne suka...

Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni – Abduljabbar Nasir Kabara

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Jahar Kano ta Dakatar da ni - Abduljabbar Nasir Kabara   An bayyana dalilin da yasa Gwamna Abdullahi Ganduje ya haramta wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara yin wa’azi a Kano. Kabara ya yi zargin cewa hakan ya kasance...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Wa ‘Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kai Wa 'Yan Sandan Najeriya Hari a Jahar Borno Yan ta'addan Boko Haram sun kai wa yan sandan Nigeria hari a Borno. Sun kwace motoci biyu na yan sanda a yayin harin. Hakan ya faru ne yayinda...

Jami’an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna

0
Jami'an Tsaro Na Farin Kaya Sun Kama Shugabannin CNG a Jahar Kaduna Wasu da ake zargin jami'an tsaro na farin kaya (DSS) sun kama wasu shugabannin CNG a Kaduna. Wadanda aka kama sune shugaban kungiyar, Ashir Shariff Nastura da kuma Balarabe...

Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani

0
Bayan Dakatar da Shi: Sheikh Abduljabbar Kabara ya Mayarwa da Gwamnatin Jahar Kano Martani Shaikh Abdul Jabbar Kabara ya yi martani kan dakatarwa da gwamnatin Kano ta yi masa. Shaihin malamin cikin tattaunawar da aka yi da shi ya ce zaluntarsa...

Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara

0
Abuja: Mutane Shida Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Gobara Gagarumar gobara ta tashi a kasuwar tippe da ke Gwarimpa a garin Abuja. Gobarar ta yi sanadin rasa rayuka shida yayin da wasu suka samu miyagun raunika. An gano cewa wasu daga cikin 'yan...

Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona

0
Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19. Kamfanin dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za'a killaceta. A ranar 28 ga Junairu, Alkalin ta halarci taron karrama marigayi Alkali Ibrahim...

2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra’ayin...

0
2023: Shugaban Kungiyar Masana Kimiyyar Magunguna ta Najeriya, Mista Sam Ohuabunwa ya Bayyana Ra'ayin Fitowa Takarar Shugaban Kasa Fitaccen masanin kimiyyar magunguna, Mista Sam Ohuabunwa, ya ce zai fito takarar shugaban kasa a 2023. Ohuabunwa, wanda shine shugaban kungiyar masana kimiyyar...

‘Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Harbi Tsohon Dan Majalisar Dokokin Jahar Sokoto   'Yan bindiga sun kai wa tsohon dan majalisar dokokin jahar Sokoto, Abdulwahab Goronyo hari a gidansa. Yayin harin, sun harbi tsohon dan majalisar a kafarsa sannan sun kuma awon gaba da...

Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona

0
Real Madrid: Shugaban Kungiyar ya Kamu da Cutar Corona   Florentino Perez, shugaban kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ya kamu da corona. Kungiyar ta sanar da hakan ne cikin wani sako da ta fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce amma a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta