Home Taska Page 267

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF

0
Jawabin Tsohon Shugaban Hafsun Sojojin Sama Yayin Faretin Tashi Daga Filin Jirgin Saman NAF Tsohon shugaban rundunar sojojin sama na Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aiki. Ya bayyana cewa, ya cimma burinsa na abindsa yake son cimmawa a aikin...

Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha – STEM

0
Akwai Karacin Matan Arewa a Fannin Fasaha - STEM   Wata kungiyar fasaha mai suna STEM ta bayyana cewa akwai karancin matan arewa a fannin fasaha. Kungiyar ta bayyana wasu dalilai da suka zamto jigo na hana matan shiga fannin na fasaha. Hakazalika...

‘Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sukai Hari a Giwa, Jahar Kaduna   Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari karamar hukumar Giwa, jahar Kaduna, bayan sojoji sun gama kakkabe abokansu. Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida a Kaduna, Samuel Aruwan, ya tabbatar da sake kai harin...

‘Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi

0
'Yan Sanda Sun Harbe Fitaccen Makashi   'Yan sanda sun harbi wani mutum da rundunar ke nema ruwa a jallo a Jahar Ogun. Mutumin da ake zargin dan kungiyar asiri kuma makashi ne ya gamu da ajali bayan da yan sanda suka...

Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro...

0
Wajibi ne Fulani su Bar Yankin Yarabawa Don a Samu Zaman Lafiya da Tsaro - Sunday Igboho   Wani matashi mai rajin kare hakkin yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya isa jahar Ogun. Ya isa jahar ne...

Yan Sanda Sun Harbe ‘Yan Fashi a Adamawa

0
'Yan Sanda Sun Harbe 'Yan Fashi a Adamawa 'Yan sanda a jahar Adamawa tare da hadin kan 'yan banga da mafarauta sun samu nasarar kashe 'yan fashi. Sun kuma samu nasarar kame daya daga cikin 'yan ta'addan a yayin farmakin 'Yan sandan...

Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: ‘Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar

0
Bayan Zuwan Sababbin Hafsoshin Tsaro Borno: 'Yan Boko Haram Sun Kai Hari a Jahar Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kai hari Chabal da wasu anguwannin Magumeri dake jahar Borno. Al'amarin ya faru ne a ranar Lahadi wanda...

Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci Jahar Borno

0
Sabbabin Hafsoshin Tsaro Sun Ziyarci  Jahar Borno   Sabbin hafsoshin sojojin da shugaba Muhammadu Buhari ya nada sun isa jahar Borno a ranar Lahadi. An bayyana cewa hafsoshin sun isa garin Maiduguri domin zaman tattauna yadda zasu bullowa ta'addanci a yankin. Hafsoshin zasu...

Babban Sifeton Rundunar ‘Yan Sanda da Sauran Manyan Jami’ai Za Suyi Ritaya

0
Babban Sifeton Rundunar 'Yan Sanda da Sauran Manyan Jami'ai Za Suyi Ritaya Babban sifeton rundunar 'yan sanda tare da mataimakansa manya da kanana guda goma sha uku zasu yi ritaya. Doka ta tanadi cewa jami'an dan sanda zai yi ritaya idan...

Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka

0
Saurin Karewar Data: Hukumar NCC ta Fara Binkice Akan Haka Bayan rage farashin Data, yan Najeriya sun koka kan saurin karewarta. Hakazalika anyi korafe-korafen kwashe wa mutane kudi waya. Hukumar NCC ta lashi takobin gano gaskiyar abinda ke faruwa. Hukumar kula da sadarwan...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta