Home Taska Page 264

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami’anta Su Nemo Masu Garkuwar

0
Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami'anta Su Nemo Masu Garkuwar   Hukumar Sojoji ta saki jawabinta na farko kan sace dalibai makarantar sakandare a Kagara. Wannan ya biyo bayan jawabin Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi. Gwamnan Neja ya tabbatar da...

Muna Magana ne Akan Darajar Mutum a Idon Jama’a, da Irin Bata Masa Suna...

0
Muna Magana ne Akan Darajar Mutum a Idon Jama'a, da Irin Bata Masa Suna da AKai - Lauyan Tsohon Shugaban EFCC   Ibrahim Magu ya na kukan ba ayi masa adalci a binciken da aka yi a EFCC ba. Wani Lauyan tsohon...

Muhammadu Sanusi II ya Bukaci Gwamnatin Najeriya da ta Saka Dokar Kayyade Yawan Iyali

0
Muhammadu Sanusi II ya Bukaci Gwamnatin Najeriya da ta Saka Dokar Kayyade Yawan Iyali   Tubabben sarkin Kano, Sanusi II ya bukaci gwamnati da ta saka dokar kayyade yawan iyali. Tsohon shugaban babban bankin ya ce hakan ne kawai zai kawo daidaituwar...

Gudumuwar da Aliko Dangote ya Bawa Makarantun Najeriya

0
Gudumuwar da Aliko Dangote ya Bawa Makarantun Najeriya   Gudumuwar da Aliko Dangote ya ba Makarantu ya kai Naira Biliyan 10. Attajirin ya kashewa irinsu ABU, BUK, da sauran Jami’o’i makudan kudi. Duk Najeriya babu mai batar da kudi domin a habaka boko...

Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya

0
Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya   Daga Musa Sani Aliyu Fitacciyar jarumar nan wato Rahama Sadau, wadda sunanta ya zagaya kowane lungu da sako na masana'antar shirya fina finai ta Kannywood har ma da Nollywood. ba shakka labarin da...

ENDSARS: ‘Yan Sanda Jahar Legas Sun Mamaye Lekki Toll Gate Don Dakatar da Zanga-Zangar

0
ENDSARS: 'Yan Sanda Jahar Legas Sun Mamaye Lekki Toll Gate Don Dakatar da Zanga-Zangar 'Yan sanda sun mamaye Lekki toll gate da ke Legas ana jajiberin ranar da masu zanga-zanga za su fito. Runduna ta musamman ta hukumar 'yan sandan jahar...

Sarkin Musulmai ya Umarci Al’umma da Su Fara Duba Sabon Watan Rajab Daga Daren...

0
Sarkin Musulmai ya Umarci Al'umma da Su Fara Duba Sabon Watan Rajab Daga Daren Gobe     Mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar ya umurci mutane su fara neman jinjirin watan Rajab. Sarkin Musulmin ya bada sanawar ne cikin wata sanarwa mai...

Yaduwar Corona: Gwamnatin Daular Larabawa ta Dakatar da Shigar ‘Yan Najeriya Kasar ta

0
Yaduwar Corona: Gwamnatin Daular Larabawa ta Dakatar da Shigar 'Yan Najeriya Kasar ta   Gwamnatin daular larabawa (UAE) ta dakatar da shigar 'yan Najeriya Dubai ta jiragen sama a matsayin hanyar dakatar da yaduwar COVID-19. Babban kamfanin jiragen saman Najeriya, Air Peace,...

Kungiyar CNG ta Nuna Rashin Goyan Bayanta ga Gwamnonin Arewa Kan Haramta Kiwo a...

0
Kungiyar CNG ta Nuna Rashin Goyan Bayanta ga Gwamnonin Arewa Kan Haramta Kiwo a Fili   Gamayyar kungiyoyin arewa, CNG, ta nuna goyon bayanta ga neman afuwa da Sheikh Gumi ke son ganin an yi wa yan bindiga. Kungiyar ta kuma soki...

Jahar Kano ta Kama Mutane Sama da 200 da Laifin Saba Dokokin Hana Yaɗuwar...

0
Jahar Kano ta Kama Mutane Sama da 200 da Laifin Saba Dokokin Hana Yaɗuwar Cutar Corona   Kwamitin da ke kula da cutar corona a jahar Kano ya kama mutum sama da 200 a kokarinsa na tabbatar da bin dokokin hana...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta