Home Taska Page 266

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Oyo: Rundunar ‘Yan Sanda ta Damke Fulani 47 Dauke da Makamai

0
Oyo: Rundunar 'Yan Sanda ta Damke Fulani 47 Dauke da Makamai Rundunar 'yan sanda sun kame wasu Fulani da ake zargi masu garkuwa da mutane ne. An kama Fulanin da gungun muggan makamai a wani yankin jahar Oyo. 'Yan sanda sun bayyana...

Hukumar Kwastam ta Kama Alburusai 5,200 a Cikin Kayan Amfani

0
Hukumar Kwastam ta Kama Alburusai 5,200 a Cikin Kayan Amfani   Hukumar kwastam ta sake kama wasu alburusai da yawansu ya kai dubu biyar da dari biyu a boye a cikin wasu kayan amfani. Shugaban ofishin hukumar kwastam da ke Owerri a...

Badala: An Gurfanar da Wadanda Suka Hada Chasun a Gaban Kotu

0
Badala: An Gurfanar da Wadanda Suka Hada Chasun a Gaban Kotu An gurfanar da wadanda suka shirya chasun badala a Kaduna ciki har da kakakin PDP. Wadanda a ka kaman sun musanta zargin da ake musu yayin da kotu ta bada...

Ma’aikatan Hukumar Katin Dan Kasa Sun Shiga Yajin Aiki

0
Ma'aikatan Hukumar Katin Dan Kasa Sun Shiga Yajin Aiki   Ma'aikatan hukumar NIMC sun tsunduma yajin aiki bisa tsoron kamuwa da COVID-19 da kuma rashin biyan su hakkokin su. Yajin aikin na zuwa daidai lokacin da wa'adin datse layukan da ba a...

Gobara ta Tashi a Babban Titin Oshodi/Apapa da Ke Jahar Legas

0
Gobara ta Tashi a Babban Titin Oshodi/Apapa da Ke Jahar Legas Yanzu haka babbar tankar ta fashe a babban titin Oshodi/Apapa, kusa da tashar Toyota Bus-stop a jihar Legas. Rahotanni daga kafafen sada zumunta da Legit.ng ta gani sun nuna cewa...

Duk Wani Taro da Bishop Kukah Zai Shirya ya Zama na Hadin Kai ba...

0
Duk Wani Taro da Bishop Kukah Zai Shirya ya Zama na Hadin Kai ba Janyo Tsanar Juna ba - Sarkin Musulmai Sarkin Sokoto, Alhaji Sa'ad Abubakar ya jagoranci JNI, inda suka yi wa shugaban kirista na Sokoto kaca-kaca. Sun caccake shi...

Kannywood: Fina-Finai Takwas da Suka Samu Karbuwa a 2020

0
Kannywood: Fina-Finai Takwas da Suka Samu Karbuwa a 2020 Kamfanin Kannywood ta kasance babbar masana'antar shirya fina-finan Hausa da ke yankin arewacin kasar. A yayinda aka shiga sabuwar shekara, Legit.ng ta waiwaya baya domin zakulo wasu manyan fina-finai takwas da suka...

Hukunci Bisa Kuskure: Za’a Biyya Mutumin da ya Kwashe Shekaru 28 a gidan Yari...

0
Hukunci Bisa Kuskure: Za'a Biya Mutumin da ya Kwashe Shekaru 28 a gidan Yari N3.7bn Daga bisani gaskiya ta yi halinta kuma na tabbatar da adalci a kan wata shari'ar bakar fata a Amurka. Bisa kuskure aka yankewa Chester Hollman III...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Cikin Garin Yobe

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Cikin Garin Yobe Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa ana artabu yanzu haka. Wannan karon jahar Yobe yan ta'addan Boko Haram suka kai hari. Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne...

2020: Abubuwan da Suka Jawo Matsalar Tattalin Arziki a Najeriya

0
2020: Abubuwan da Suka Jawo Matsalar Tattalin Arziki a Najeriya   A shekarar 2020 ne Najeriya ta sake shiga cikin matsijn lambar tattalin arziki Coronavirus da cire tallafin man fetur sun taimaka wajen jawo wannan matsi . Masana suna ganin akwai hannun karancin...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga