Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu – NCDC
Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu - NCDC
NCDC, cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa, ta ce 'yan Nigeria sun yi uwar watsi da matakan dakile yaduwar annobar korona.
Shuagaban NCDC ya ce 'yan Nigeria su shirya domin za'a...
Kaduna: ‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su
Kaduna: 'Yan Sanda Sun Kashe 'Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su
An ceto mutane 23 da suka hada da kananan yara da mata wanda yan bindiga suka yi garkuwa da su a wata musayar wuta a Jihar Katsina.
Yan...
ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa
ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa
HRH Alhaji Muhammadu San Kabir, sarkin Hausawan jihar Legas ya rasu ranar Alhamis da ta gabata.
Marigayi Kabir ya taba zama mataimaki kafin daga bisani ya zama shugaban riko a karamar Mushin ta...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci
Daya daga cikin mafarautan jihar Adamawa, Young Mori, ya riski ajalinsa a jihar Kaduna da safiyar Talata.
Kamar yadda bayanai suka kammala, masu kiwon shanu ne suka kashe shi bayan sun sha musayar wuta.
Mori...
Kamuwa da Cutar Korona: Wasu ‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani
Kamuwa da Cutar Korona: Wasu 'Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani
Yan Najeriya a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun caccaki mu'assasin kamfanin Microsoft Bill Gates, kan jawabin da yayi na cewa bai san dalilin da ya sa...
Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa
Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa
kotun majistire karkashin jagorancin mai shari'a mallam Farouk Ibrahim ta zartar hukuncin bulala 12 kan wasu matasa.
Alkalin ya zartar da hukuncin kan Muhammad Sani da Saddam Ali bayan ya...
Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka
Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka
Gwamnatin Tarayya ta kafa wasu sababbin dokokin yaki da Coronavirus.
PTF sun wajabtawa mutanen Ingila da Afrika ta Kudu gwajin COVID-19.
Sai an tabbatar da lafiyar duk wanda zai shigo Najeriya daga kasashen nan.
Kamar...
Jahohin da Za su Amfana da NEDC
Jahohin da Za su Amfana da NEDC
Ma’aikatar NEDC ta ce ta dauki dawainiyar horas da sama da mutane 2, 000.
Mutanen Gombe, Taraba, Bauchi sai Borno, Adamawa da Yobe za su amfana.
Wasu matasan za su samu damar yin karatun Digirin...
2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi
2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi
Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ke shirin kawowa a 2021 zai hana manhajar kamfanin aikikan miliyoyin waya a fadin duniya fari daga ranar 1 ga Junairu, 2021.
Vanguard ta tattaro wasu wayoyi...
Jawabin Wani Mutum da ‘Yan Bindiga Suka Saki
Jawabin Wani Mutum da 'Yan Bindiga Suka Saki
Wani da ya fada hannun ‘Yan bindiga ya bada labarin abin da ya faru da su.
Wannan mutumi ya ce an bukaci 50m a hannunsa, amma N4m ta fito da shi.
Da yake tsare,...