Home Taska Page 272

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku

0
An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku Nasashshen nishadi mai cike da nason kayatarwa na kwankwasa kofar ma'abota abotar kallon kayataccen shirin nan na " Gidan Badamasi" wanda ahalin yanzu anfara daukar zango na uku. Shirin da...

Bayan Rigakafin Korona: ‘Dan Majalisar Wakilan Amurka ya Kamu da Cutar

0
Bayan Rigakafin Korona: 'Dan Majalisar Wakilan Amurka ya Kamu da Cutar   Dan majalisar wakilan Amurka, Kevin Brady, ya bayyanawa duniya ranar Laraba cewa ya kamu da cutar Korona bayan karban rigakafin Pfizer-BioNTech na farko. A ka'ida sau biyu mutum zai karbi...

Manyan Ma’aikatan Kwalejin Fasaha Zasu Shiga Yajin Aiki

0
Manyan Ma'aikatan Kwalejin Fasaha Zasu Shiga Yajin Aiki   Manyan ma'aikatan kwalejin fasaha (poly) a fadin Najeriya, (SSANIP), sun kaddamar da yajin aikin gargadi a fadin tarayya kan rashin biyan bukatunsu da gwamnatin tarayya tayi. A ganawar shugabannin kungiyar ma'aikatan, an gargadi...

Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona

0
Yadda Masana Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya Suka Siffanta Rigakafin Cutar Korona   Masana a Cibiyar Nazarin Likitocin Najeriya sun siffanta rigakafin Korona da hadari ga 'yan Najeriya. Masanan sun ba da bayanin cewa, ba a san yanayin dadewar rigakafin a jiki ba. Masanan...

Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura

0
Sanadiyyar Hatsarin Mutuwar Kanin Sarkin Daura Abin jimami ya samu Masarautar Daura da rashin kanin sarki Alhaji Umar Faruk Umar. Kanin Sarkin ya rasu ne a wani hatsatin mota da ta afka dashi tare da wasu mutane biyu. Mataimakin gwamnan jihar Katsina...

Kwanturola na Kwastam ya yi Kira ga ‘Yan Kasuwa da su bi Ka’idojin Kasuwanci...

0
Kwanturola na Kwastam ya yi Kira ga ‘Yan Kasuwa da su bi Ka’idojin Kasuwanci da Ka’idojin Kariya.   Bayan sake bude iyayokin kasa, Kwastan ta jaddada cewa ta hana shigo da shinkafa. Kwanturola na Kwastam mai kula da Sakkwato da Zamfara ya...

Kasar Sin Zata Taimakawa Kasar Najeriya da Magungunan Cutar Korona

0
Kasar Sin Zata Taimakawa Kasar Najeriya da Magungunan Cutar Korona Najeriya ta na neman Sin ta taimaka mata da magungunan COVID-19. Geoffery Onyeama ne ya bayyana haka bayan haduwa da Ministan Sin. Gwamnatin Tarayya ta yaba da irin gudumuwar da kasar ta...

Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno

0
Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno   Mamba a kungiyar dattawan Borno, Farfesa Khalifa Dikwa ya koka a kan tsanantar rashin tsaro a Borno. Ya tabbatar da cewa babu wani gari a jihar baya da Maiduguri da ke...

Kasar Iran ta Shriya Taimakawa Najeriya Wajen Yaki da Ta’addanci

0
Kasar Iran ta Shriya Taimakawa Najeriya Wajen Yaki da Ta'addanci An yi bikin zagayowar shekara guda da kisan kwamamdan rundunar Quds na Iran, Qassem Soleimani. Amurka ta dau alhakin kisan Qassem Soleimani yayin da ya isa kasar Iraqi. Iran ta bayyana shirin...

Abubuwa Biyar da Suka fi Damun ‘Yan Najeriya

0
Abubuwa Biyar da Suka fi Damun 'Yan Najeriya   Yan Najeriya da dama basu damu da mummunan annobar nan ta korona ba. A bisa ga wani bincike, mutane sun damu da talauci, rashin tsaro da sauransu. Cibiyar bincike da tuntuba ta Infotrak ce...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta