Home Taska Page 274

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shugaban ‘Yan Sintiri: ‘Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a...

0
Shugaban 'Yan Sintiri: 'Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a Jahar Katsina   Yan bindiga sun hallaka shugaban 'yan sintiti na garin Maigora da ke karamar hukumar Faskari a Katsina. Mallam Ummaru Balli ya riga mu gidan gaskiya...

‘Yan Bindiga: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu...

0
'Yan Bindiga: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu Mutane   Mai unguwar ƙauyen Tungan-Iliya da wasu mutane goma sun shiga hannu bisa zarginsu da kai hari a ƙaramar hukumar Mashegu dake jihar Neja. Rundunar yan sanda...

Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima

0
Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima   Anyi gobarar da ta janyo asarar miliyoyin naira a kasuwar Galadima da ke Gwarimpa a birnin tarayya Abuja. Masu shaguna da abin ya shafa sun bayyana irin asarar da suka tafka...

Bayan Harin Boko Haram: ‘Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida

0
Bayan Harin Boko Haram: 'Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida Mazauna kauyukan karamar hukumar Hawul da Boko Haram suka ragargaza sun fara komawa gida. Mayakan ta'addancin sun kai hari kauyukan inda suka kone majami'u biyu a ranar Kirsimeti. Sun bayyana yadda suka...

Katsina: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu

0
Katsina: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu   Masu garkuwa sun sace a ƙalla mutane 48 daga ƙauyuka daban-daban a ƙaramar hukumar Batsari a Katsina. Ƙauyukan da ƴan bindiga suka kai harin sun hada da Garin Dodo, Bakon...

Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona

0
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona Ministar al'amuran mata ta Najeriya Paulinee Tallen ta kamu da cutar korona. Ministar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ta aikawa manema labarai mai dauke da sa hannunta.inda tace cutar bata...

EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar

0
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar Wata ƙungiyar masu ɗauke da makamai a yankin Naija Delta, ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta umartar jami'an hukumar EFCC su janye daga harabar gidan jagoransu Tompolo,...

Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da...

0
Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da Wasu Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kashe masu saran itace uku, sun kuma sace wasu kimanin 40 a Jihar Borno da ke...

ALLAH ya yi wa ‘Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa

0
ALLAH ya yi  wa 'Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa   Diyar shugaban darikar Tijjaniyya Sheikh Ibrahim Inyass, Sayyada Maryam Sheikh Inyass, ta rasu a kasar Senegal. Marigayiyar ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin...

PDP: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam’iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa

0
PDP: 'Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam'iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa   Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun jefa al’umman Bosso da jihar Niger cikin rudani da fargaba. Hakan ya kasance ne sakamakon kisan jigon PDP, da yan...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga