Kotu ta yi Watsi da Shari’ar Sirikin Atiku Abubakar
Kotu ta yi Watsi da Shari'ar Sirikin Atiku Abubakar
Wani alkali da ke zama a babban kotun tarayya da ke Legas ya yi watsi da shari'ar sirikin Atiku.
Alkalin ya bayyana cewa kotun bata da hurumin yanke hukunci saboda an yi...
Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji
Gwamnan Borno ya Fusata Kan Rundunar Sojoji
A ranar Litinin ne rahotanni suka bayyana cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun sace wasu matafiya.
Sun sace matafiyan ne a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Farfesa Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno, ya nuna fushinsa...
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka
Yaduwar Cutar Korona: Dokokin da Gwamnatin Tarayya ta Saka
Gwamnatin tarayya ta saka sabbin dokoki a sakamakon yadda cutar korona ke yaduwa.
PTF ta sanar da cewa gwamnatin tarayya ta bukaci rufe dukkan mashaya, gidajen rawa da wuraren nishadi.
Ana bukatar dukkan...
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da ‘Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera...
Adadin Mutanen da Suka Mutu a Harin da 'Yan Bindiga Sukai a Kauru, Lera Zangon-Kataf
Miyagu sun kai hara-hare a garuruwan Kauru, Lere da kuma Zangon-Kataf.
An rasa rai a Ungwan Gaiya, Ungwan Gimba, Ungwan Makama da Apimbu.
Gwamnatin Kaduna tace an...
ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka’aba Rasuwa
ALLAH ya yi wa Mutumin da ya Kera Kofar Ka'aba Rasuwa
Shekaru arba'in da uku kenan tun bayan da tsohon sarkin Saudia, Khalidi bin Andul Aziz, ya sauya kofar dakin Ka'aba.
Ya bayar da aikin kera sabuwar kofar ne ga kamfanin...
Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys
Garba Shehu ya yi Martani Kan Bring Back Our Boys
Malam Garba Shehu ya bukaci wadanda suka kalmashe kudaden gangamin BringBackOurBoys da su mayar wa wadanda suka dauka nauyinsu.
Hadimin shugaban kasan ya ce tuni wasu marasa kishin kasa suka shirya...
Yadda ‘Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane
Yadda 'Yan Bindiga Sukai Garkuwa da Wasu Mutane
Yan bindiga sun sake yin garkuwa da wasu mutane 2 a Zamfarawa da ke jihar Katsina da daren Lahadi.
Wani mutum Hamisu Maikarfe ya bayyana cewa sun shigo suna harbe harbe kafin su...
An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC
An Kaiwa Hukumar EFCC Korafi Kan Hukumar NERC
A yayin da 'yan Nigeria ke tsaka da kukan karin kudun wutar lantarki, sai ga shi an bankado badakala a hukumar NERC.
Wani dan kishin kasa ya rubuta takardar korafi zuwa hukumar EFCC...
Yadda Muka Tafiyu a Hannun ‘Yan Bindiga – Daliban GSSS Kankara
Yadda Muka Tafiyu a Hannun 'Yan Bindiga - Daliban GSSS Kankara
Daliban makarantar GSSS Kankara sun yi bayani filla-filla kan halin da suka tsinci kansu a ciki bayan harin da yan bindiga suka kai masu.
Wani dalibi ya ce a lokacin...
Yadda Wasu Daliban Su Tsira a Hannun ‘Yan Bindiga
Yadda Wasu Daliban Su Tsira a Hannun 'Yan Bindiga
Rahotanni da sanyin safiyar ranar Asabar sun wallafa labarin yadda 'yan bindiga suka kai hari wata makarantar sakandire a Katsina.
'Yan bindiga sun dira dakin kwanan dalibai da ke makarantar sakandiren kimiyya...