Home Taska Page 276

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya

0
ACF ta Fadi Sabuwar Hanyar da Ake Shigo da Makamai Najeriya Kungiyar dattijan arewa (ACF) ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da Rakuma wajen shigo da makai. ACF ta bayyana cewa mambobinta daga jihohn Sokoto da Zamfara ne suka sanar...

Abubuwa Uku da Suka Sammaci ‘Yan Najeriya a 2020

0
Abubuwa Uku da Suka Sammaci 'Yan Najeriya a 2020 Shekarar 2020 ta zo ma yan Najeriya yara da manya a cikin wata siga da basu saba gani ba. Shekarar ta zo a baibai wanda ba za a taba mantawa dashi a...

Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba – Dan Jarida

0
Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba - Wani Dan Jarida   Ahmad Salkida, dan jarida kuma dan asalin Jahar Borno, ya dade cikin zargin cewa yana da alaka da kungiyar Boko Haram. Sai dai, matashin dan jaridar ya sha...

Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba – Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa

0
Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba - Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa Wani mamba a kungiyar dattawan Arewa ta ACF ya yanke kauna kan shirin gwamnatin tarayya na magance matsalar rashin tsaro a Najeriya. Kakakin kungiyar, Emmanuel Waye, ya...

2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar – Shugaban EFCC

0
2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar - Shugaban EFCC   Shugaban EFCC ya ambaci irin nasarorin da su ka samu a wannan shekarar. Mohammed Umar Abba ya ce EFCC ta yi sanadiyyar daure mutane har 800. A haka don ma annobar Coronavirus...

Rundunar ‘Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota

0
Rundunar 'Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota   Rundunar 'yan sanda a Jihar Kano ta kama wasu matasa hudu da suka kware wajen satar mota. Matasan hudu, mazauna unguwar Sheka, sun tsallaka gidan wani mutum Abba Adam...

Yankuna da Jahohin da Suka fi Samun Wakilai a Nade-Naden Shugaba Buhari

0
Yankuna da Jahohin da Suka fi Samun Wakilai a Nade-Naden Shugaba Buhari   Biyo bayan zargin da Bishop Mathew Kukah yayi wa Shugaban kasa Muhaammadu Buhari na son kai, an koma ga tattauna wasu yankuna ne suka fi samun wakilai a...

Kisa: Najeriya Na Kokarin Ceto Wanda Kasar Saudiyya ta Yanke wa Hukuncin

0
Kisa: Najeriya Na Kokarin Ceto Wanda Kasar Saudiyya ta Yanke wa Hukuncin Hukumomin Najeriya ta tattauna da na Saudiyya kan batun wani dan Najeriya da ke tsare a kasar shekaru 18. Kasar Saudiyya ce ta zartarwa da Sulaimon Olufemi hukuncin kisa...

Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah

0
Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah Ya zama dole a bayar da tabbaci da mutunta tsaron Mathew Kukah, a cewar Apostle Suleman. Faston ya ce mutane su kyale limamin cocin na Katolika sannan su mayar da hankali kan...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu  Mutane Jahar Katsina Yan bindiga sun sake kai hari garin Albasun Liman Sharehu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina. A harin da suka kai na biyu, yan bindigan sun sake yin awon gaba...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno