Home Taska Page 277

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah

0
Apostle Suleman ya Ja Kunnan Masu Sukar Bishop Kukah Ya zama dole a bayar da tabbaci da mutunta tsaron Mathew Kukah, a cewar Apostle Suleman. Faston ya ce mutane su kyale limamin cocin na Katolika sannan su mayar da hankali kan...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu Mutane a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Wasu  Mutane Jahar Katsina Yan bindiga sun sake kai hari garin Albasun Liman Sharehu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina. A harin da suka kai na biyu, yan bindigan sun sake yin awon gaba...

Kano: Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tsohon Gwamna Rabi’u Kwankwaso Ta’aziyya

0
Kano: Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tsohon Gwamna Rabi'u Kwankwaso Ta'aziyya Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi wa Marigayi Majidadin Kano addu'o'i. Hakimin kasar Madobi ya rasu ne a ranar Juma’a, bayan shekaru 60 a kan karaga. Malam...

Jigawa: Kotu ta Yanke wa Wanda ya yi wa Gwamnan Jahar Kazafi Hukuncin Zaman...

0
Jigawa: Kotu ta Yanke wa Wanda ya yi wa Gwamnan Jahar Kazafi Hukuncin Zaman Gidan Yari   Kotu a Jihar Jigawa ta yanke wa wani mutum hukuncin zaman gidan yari saboda ɓata wa Gwamna Badaru suna. Sabi'u Ibrahim Chamo ya yi ikirarin...

Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro

0
Majalisar Kansiloli ta Cire Shugaban Karamar Hukumar Shiroro Majalisar Kansiloli ta tsige Shugaban Ƙaramar Hukumar Shiroro, Kwamred Dauda Suleiman Chukuba, bisa zargin Almundahana. A cewar majalisar, sun bawa shugaban duk wata dama domin ya kawar kansa daga zargin da ake yi...

Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji

0
Abin Fashewa da Boko Haram ta Dasa ya yi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Sojoji   An rahoto cewa mayakan Boko Haram sun kashe sojoji uku a jihar Borno. Jami’an tsaron na Najeriya sun mutu ne bayan sun shiga abubuwan fashewa da yan ta’addan...

Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa ‘Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu

0
Sojojin Najeriya Sun Kama Wani Mai Kaiwa 'Yan Bindiga Rahoto, Sun Kuma Ceto Wasu Dakarun Sojin Najeriya sun samun nasarar ceto mata da yaran da akayi garkuwa da su a jihar Katsina yayinda suka kwato shanu 75 da yan bindiga...

Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta

0
Jaruma Nafisa Abdullahi ta Musanta Zargin da Malam Lawal Gusau ya yi Ma ta   Mai rajin kare hakkin dan Adam, malam Lawal Gusau ya yi wa jaruma Nafisa Abdullahi fallasa. Kamar yadda ya fitar a wata takarda, ya zargeta da fasa...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Talata   A ranar Litinin an dan samu sauki, mutane 397 suka kamu da cutar Korona. Amma ranar Talata bata yi kyau ba yayinda aka koma inda aka fito. Har wa yau Najeriya bata...

Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu – NCDC

0
Yaduwar Cutar Korona Zata Karu a Watan Janairu - NCDC   NCDC, cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa, ta ce 'yan Nigeria sun yi uwar watsi da matakan dakile yaduwar annobar korona. Shuagaban NCDC ya ce 'yan Nigeria su shirya domin za'a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta