Home Taska Page 278

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kaduna: ‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su

0
Kaduna: 'Yan Sanda Sun Kashe 'Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su An ceto mutane 23 da suka hada da kananan yara da mata wanda yan bindiga suka yi garkuwa da su a wata musayar wuta a Jihar Katsina. Yan...

ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa   HRH Alhaji Muhammadu San Kabir, sarkin Hausawan jihar Legas ya rasu ranar Alhamis da ta gabata. Marigayi Kabir ya taba zama mataimaki kafin daga bisani ya zama shugaban riko a karamar Mushin ta...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci Daya daga cikin mafarautan jihar Adamawa, Young Mori, ya riski ajalinsa a jihar Kaduna da safiyar Talata. Kamar yadda bayanai suka kammala, masu kiwon shanu ne suka kashe shi bayan sun sha musayar wuta. Mori...

Kamuwa da Cutar Korona: Wasu ‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani

0
Kamuwa da Cutar Korona: Wasu 'Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani   Yan Najeriya a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun caccaki mu'assasin kamfanin Microsoft Bill Gates, kan jawabin da yayi na cewa bai san dalilin da ya sa...

Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa

0
Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa   kotun majistire karkashin jagorancin mai shari'a mallam Farouk Ibrahim ta zartar hukuncin bulala 12 kan wasu matasa. Alkalin ya zartar da hukuncin kan Muhammad Sani da Saddam Ali bayan ya...

Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka

0
Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka Gwamnatin Tarayya ta kafa wasu sababbin dokokin yaki da Coronavirus. PTF sun wajabtawa mutanen Ingila da Afrika ta Kudu gwajin COVID-19. Sai an tabbatar da lafiyar duk wanda zai shigo Najeriya daga kasashen nan. Kamar...

Jahohin da Za su Amfana da NEDC

0
Jahohin da Za su Amfana da NEDC   Ma’aikatar NEDC ta ce ta dauki dawainiyar horas da sama da mutane 2, 000. Mutanen Gombe, Taraba, Bauchi sai Borno, Adamawa da Yobe za su amfana. Wasu matasan za su samu damar yin karatun Digirin...

2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi

0
2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi   Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ke shirin kawowa a 2021 zai hana manhajar kamfanin aikikan miliyoyin waya a fadin duniya fari daga ranar 1 ga Junairu, 2021. Vanguard ta tattaro wasu wayoyi...

Jawabin Wani Mutum da ‘Yan Bindiga Suka Saki

0
Jawabin Wani Mutum da 'Yan Bindiga Suka Saki   Wani da ya fada hannun ‘Yan bindiga ya bada labarin abin da ya faru da su. Wannan mutumi ya ce an bukaci 50m a hannunsa, amma N4m ta fito da shi. Da yake tsare,...

Shugaban ‘Yan Sintiri: ‘Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a...

0
Shugaban 'Yan Sintiri: 'Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a Jahar Katsina   Yan bindiga sun hallaka shugaban 'yan sintiti na garin Maigora da ke karamar hukumar Faskari a Katsina. Mallam Ummaru Balli ya riga mu gidan gaskiya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta