Bayan Harin Boko Haram: ‘Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida
Bayan Harin Boko Haram: 'Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida
Mazauna kauyukan karamar hukumar Hawul da Boko Haram suka ragargaza sun fara komawa gida.
Mayakan ta'addancin sun kai hari kauyukan inda suka kone majami'u biyu a ranar Kirsimeti.
Sun bayyana yadda suka...
Katsina: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu
Katsina: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu
Masu garkuwa sun sace a ƙalla mutane 48 daga ƙauyuka daban-daban a ƙaramar hukumar Batsari a Katsina.
Ƙauyukan da ƴan bindiga suka kai harin sun hada da Garin Dodo, Bakon...
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona
Ministar al'amuran mata ta Najeriya Paulinee Tallen ta kamu da cutar korona.
Ministar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ta aikawa manema labarai mai dauke da sa hannunta.inda tace cutar bata...
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar
Wata ƙungiyar masu ɗauke da makamai a yankin Naija Delta, ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta umartar jami'an hukumar EFCC su janye daga harabar gidan jagoransu Tompolo,...
Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da...
Kungiyar Boko Haram ta Kashe Wasu Masu Saran Itace ta Kuma yi Garkuwa da Wasu
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kashe masu saran itace uku, sun kuma sace wasu kimanin 40 a Jihar Borno da ke...
ALLAH ya yi wa ‘Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa
ALLAH ya yi wa 'Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa
Diyar shugaban darikar Tijjaniyya Sheikh Ibrahim Inyass, Sayyada Maryam Sheikh Inyass, ta rasu a kasar Senegal.
Marigayiyar ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin...
PDP: ‘Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam’iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa
PDP: 'Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jigon Jam'iyyar Tare da Garkuwa da Yaransa
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun jefa al’umman Bosso da jihar Niger cikin rudani da fargaba.
Hakan ya kasance ne sakamakon kisan jigon PDP, da yan...
Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari
Boko Haram: Kungiyar ta Kai wa Wasu Kauyuka Hari
Mayakan ta'addanci Boko Haram sun kai hari kauyuka uku na karamar hukumar Hawul.
Sun isa kauyukan uku da tarin yawansu a lokaci daya inda suka fara harbe-harbe.
An tabbatar da cewa sun kona...
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu’amala Mara Kyau – Phyllis...
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu'amala Mara Kyau - Phyllis Thompson
Wata mata 'yar kasuwa daga kasar Zambia ta wallafa hotunanta tare da biloniya Ned Nwoko.
A wallafar ta ce gara ta shiga a mace ta 7...
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya
Shugaba a yankin tsakiyar kasar nan, Farfesa Yusuf Turaki, ya ce Najeriya tana dab da tarwatsewa.
Farfesan arewacin Najeriyan ya ce har sai an gyara kundin tsarin mulkin kasar nan ne za a...












