Home Taska Page 280

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu’amala Mara Kyau – Phyllis...

0
Ned Nwoko: Gara in Auri Mai Mata Akan Nayi Mu'amala Mara Kyau - Phyllis Thompson   Wata mata 'yar kasuwa daga kasar Zambia ta wallafa hotunanta tare da biloniya Ned Nwoko. A wallafar ta ce gara ta shiga a mace ta 7...

Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya

0
Farfesa Yusuf Turaki ya yi Magana Kan Najeriya   Shugaba a yankin tsakiyar kasar nan, Farfesa Yusuf Turaki, ya ce Najeriya tana dab da tarwatsewa. Farfesan arewacin Najeriyan ya ce har sai an gyara kundin tsarin mulkin kasar nan ne za a...

Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar

0
Kirismeti: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona a Ranar   Hukumar NCDC ta sanar da samun karin mutum 712 da suka kamu da annobar korona. Wadanda suka kamu sun fito ne daga jihohi 20 na kasar. A yanzu jimlar mutane 82747...

Ahmed Lemu da Mahaifin Kwankwaso: Gbajabiamila ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa

0
Ahmed Lemu da Mahaifin Kwankwaso: Gbajabiamila ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa   Femi Gbajabiamila ya yi alhinin mutuwar Sheikh Ahmed Lemu da Musa Sale Kwankwaso. Kakakin majalisar ya yiwa mamatan samun jin kai daga Allah madaukakin sarki tare da samun Aljanna. Gbajabiamila ya bayyana...

Ali Ndume ya yi Magana Kan Hare-Haren Boko Haram

0
Ali Ndume ya yi Magana Kan Hare-Haren Boko Haram   Sanata Ali Ndume ya yi watsi da hare-haren da mayakan Boko Haram suka kai jihohin Adamawa da Borno. Yan ta'addan sun kai harin ne a daren ranar Kirsimeti. Ndume ya kuma mika ta'aziyya...

Ta’aziyyar Ahmed Lemu: Matar Wani Gwamna ta ci Gyaran Atiku Abubakar

0
Ta'aziyyar Ahmed Lemu: Matar Wani Gwamna ta ci Gyaran Atiku Abubakar An ci gyaran Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar a sakon ta’aziyyar Ahmed Lemu. Hadiza El-Rufai ta yi wa tsohon Mataimakin shugaban kasar gyara a shafin Twitter. Uwargidar Gwamnan ta nuna akwai kure...

Rabiu Kwankwaso: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyyar Mahaifinsa

0
Rabiu Kwankwaso: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyyar Mahaifinsa   Allah ya yiwa mahaifin babban jagoran darikar Kwankwasiyya rasuwa. An yi jana'izarsa bayan Sallar Juma'a a garin Kano. Buhari ya siffanta marigayin matsayin mutum mai saukin sauki da tawali'u. Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa...

Muhimman Abubuwa Kan Auran Kabilar Ebira

0
Muhimman Abubuwa Kan Auran Kabilar Ebira   Kabilar Ebira ce mafi rinjaye a jihar Kogi kuma Allah ya yi masu kyawawan mata na gani na fada. Sai dai kamar kowacce kabila, tana da nata al'addun a yayin neman aure. Legit.ng ta tattaro wasu...

 Jana’izar Mahaifin Rabiu Kwankwaso

0
 Jana'izar Mahaifin Rabiu Kwankwaso An gudanar da jana'izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Rabi'u Musa Kwankwaso. BBC Hausa ta ruwaito cewa an yi jana'izarsa ne a harabar masallacin gidan Rabiu...

Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona

0
Shugaban Hukumar NCDC ya yi Magana Kan Rigakwafin Korona   Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dr. Chikwe Ihekweazu, a ranar Alhamis ya ce rigakafi ne hanya daya tilo na kawo karshen annobar Korona, The Nation ta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta